Sule Ladipo
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Enugu, 9 ga Afirilu, 1974 (52 shekaru) |
| ƙasa | Najeriya |
| Sana'a | |
| Sana'a |
tennis player (en) |
| Tennis | |
| Dabi'a |
right-handedness (en) |
|
Mahalarcin
| |
| Tsayi | 183 cm |
Suleiman ("Sule") Ladipo (an haife shi a ranar 9 ga watan Afrilu shekara ta 1974 a Enugu ) namiji ne tsohon dan wasan tennis daga Najeriya, wanda ya kuma zama kwararre a shekara ta 1993.[1] Sunansa "Ladipo" yana nufin "dukiya da wadata" a cikin harshen Yarbawa.[2] Dan hannun dama ya wakilci kasarsa ta haihuwa a gasar Olympics ta bazara a shekarar ta 1996 a Atlanta, Georgia, inda Jason Stoltenberg na Australia ya doke shi a zagayen farko.[3] Ya kai matsayinsa na farko na ATP-ranking a ranar 3 ga watan Afrilu shekara ta 1996, lokacin da ya kasance na 245th a duniya. A halin yanzu yana zaune a Indianapolis, Indiana, koyawa a Indianapolis Racquet Club East.[4]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ https://www.atptour.com› players Sule Ladipo| Overview|ATP Tour| Tennis
- ↑ https://www.celebsagewiki.com› sul... Sule Ladipo Biography, Age, Height, Wife, Net Worth, Family
- ↑ https://www.atptour.com› players Sule Ladipo| Overview|ATPTour| Tennis
- ↑ http://www.tennisabstract.com› pla... Sule Ladipo Match Results, Splits, and Analysis-Tennis Abstract
Hanyoyin haɗin waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Sule Ladipo at the Association of Tennis Professionals