Sullivan Chime
Appearance
(an turo daga Sullivan chime)
29 Mayu 2007 - 29 Mayu 2015 ← Chimaroke Ogbonnia - Ifeanyi Ugwuanyi →
2001 - | |||||
| Rayuwa | |||||
| Cikakken suna | Sullivan Iheanacho Chime | ||||
| Haihuwa | 10 ga Afirilu, 1959 (66 shekaru) | ||||
| ƙasa | Najeriya | ||||
| Ƙabila | Tarihin Mutanen Ibo | ||||
| Harshen uwa | Harshen, Ibo | ||||
| Karatu | |||||
| Makaranta |
Jami'ar Najeriya, Nsukka Makarantar Koyan Lauya ta Najeriya | ||||
| Harsuna |
Turanci Harshen, Ibo Pidgin na Najeriya | ||||
| Sana'a | |||||
| Sana'a | ɗan siyasa da lauya | ||||
| Imani | |||||
| Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party | ||||
Sullivan Iheanacho Chime (an haife shi 10 ga watan april shekara ta 1959) an zabe shi a matasayin gomna na jahar enugu a kasar najeria a april 2007, ya dauki officin a 29 ga watan may shekara ta 2007.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.