Sumayyah yar Khabbat
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | unknown value, 550 |
| Mutuwa | Makkah, 615 |
| Yanayin mutuwa |
kisan kai (blunt trauma (en) |
| Killed by |
Amr ibn Hisham (en) |
| Ƴan uwa | |
| Abokiyar zama |
Yasir ibn Amir al-Ansi (en) Al-Azraq ibn Uqba (en) Q18558619 |
| Yara |
view
|
| Sana'a | |
| Imani | |
| Addini | Musulunci |

Sumayyah haihuwa (c. 550-c. 615 CE; 72 BH - 7 BH) ta kasance Sahabiya ga Manzon Allah(S.A.W) tun a farkon musulunci, tayi imani da shi a lokacin tana baiwa ga Abu Hudhaifah dan al-Mughirah, ya azabatr da ita har saida tayi wafati, itace mace ta farko a tarihin Musulunci da ta fara Shahada, itace maman Ammar, kuma miji ga Yasir dan Amir wanda dan asalin garin Yaman ne.