Jump to content

T. J. Benson

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
T. J. Benson
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Federal University of Technology, Minna
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a short story writer (en) Fassara, Marubuci, marubuci, mai zane-zane, portrait photographer (en) Fassara da jeweler (en) Fassara
Muhimman ayyuka The Madhouse (en) Fassara
We won't fade into darkness by T.J Benson (en) Fassara

TJ Benson ɗan Najeriya ne kuma Marubuci, haka zalika mai ɗaukar hoto. Benson ya zo na biyu a Gajerun Kyautar Ranar Labari ta Afirka a shekarar 2016.[1] Labaransa sun bayyana a cikin mujallu na wallafe-wallafen ciki har da Catapult da Mujallar Transition.[2] A shekara ta 2018 ya buga We Won't Fade into Darkness, daya daga cikin nau'in littafin kimiyya da gajerun ƙagaggen almara na Gajerun labarai.[3] Ana la'akari da labarun a matsayin misali na Africanfuturism.[4]

Benson ya kasance baƙon da aka gayyata a 2018 Aké Arts and Book Festival, yana tattaunawa game da batun shirya haɗa fim.[4] Ya buga littafinsa na farko, The Madhouse, a cikin shekara ta 2021.[5][1]

  • We Won't Fade into Darkness. Paressia, 2018.
  • The Madhouse. Masobe Books, 2021.
  • People Live Here. forthcoming 2022.
  1. 1.0 1.1 Megan Ross (15 April 2021). "Book Review: Cuddling men and tailoring scissors". New Frame. Retrieved 3 July 2021.
  2. "Masobe press unveils 6 new writers". The Sun Nigeria. Retrieved 3 July 2021.
  3. Geoff Ryman (11 March 2019). "African SFF 2018". Retrieved 3 July 2021.
  4. 4.0 4.1 Oluwatosin Adeshokan (4 Jan 2019). "African writers tell their own stories, not the ones Western audiences want". Retrieved 3 July 2021.
  5. "Fiction Friday: 'The Madhouse' by TJ Benson". The Times. 19 March 2021. Retrieved 3 July 2021.