Jump to content

Tattaunawar user:Abdulhamid lawan tikau

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Abdulhamid lawan tikau! Mun ji daɗin gudummuwarka. Kuma ina fatan zaka tsaya ka ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimake ka ka fahimci Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial, ko kuma ka tambayeni a shafina na tattaunawa. Na gode. –Ammarpad (talk) 06:41, 2 Nuwamba, 2019 (UTC)[Mai da]


Barka da Zuwa[gyara masomin]

Muna maka maraba lale da zuwa shafin Hausa Wikipedia da fatan zaka taimaka wajen bada gudummawar ka da kuma inganta ta. zaka iya min magana a shafina na tattaunawa idan kana bukatar wani taimako, A kullun naka Anasskoko (talk) 07:27, 2 Nuwamba, 2019 (UTC)[Mai da]