Tattaunawar user:Abubakarsadiqahmad2018
Barka da zuwa!
[gyara masomin]Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Abubakarsadiqahmad2018! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma ina fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:
- Gabatarwa
- Tutorial
- Cheatsheet
- Yadda ake rubuta muƙala
- Manufofin Hausa Wikipedia
- Shawarwari goma akan gyaran Wikipedia
Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial, ko kuma ka tambayeni a . Na gode.M-Mustapha talk 06:38, 21 ga Yuni, 2021 (UTC)
Barka da ƙoƙari!
[gyara masomin]Barka da ƙoƙari, inason sanar dakai cewa sabbin muƙaloli da kake yi, basu da ingantacciyar fassara da za'a iya karantawa ballantana ma a fahimci me suke nufi. Misali: maƙalar da kayi Cyptotrama asprata, ko kaɗan wannan muƙala bashi da inganci kuma share shi daga Wikipedia shi yafi akan barinsa, saboda maƙala irin wannan suke karya karsashin masu karatu dawowa manhajar saboda rashin ingancin rubutu da suke gani. Dafatan zaka duba ka gyara. Kuma shawara, yana da muhimmanci mutum ya riƙa rubutu akan fannin da yake da ilimi akai, yafi a riƙa rubutu a wani fanni na daban, Nagode. Em-mustapha talk 20:33, 22 Satumba 2021 (UTC)