Jump to content

Tattaunawar user:Adkmuhammad

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa a Hausa Wikipedia, Adkmuhammad! Mun ji daɗin gudummuwarka. Kuma ina fatan zaka tsaya ka ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimake ka ka fahimci Hausa Wikipedia da yadda ake gyaranta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial, ko kuma ka tambayeni a shafina na tattaunawa. Na gode. The Living love (talk) 08:52, 19 ga Yuni, 2019 (UTC)[Mai da]


Abun lura[gyara masomin]

Barka da ƙokari, muna jin daɗin taimakon ka a Hausa Wikipedia, dafatan wurin ya maka kuma zaka cigaba da taimakawa. Sai sai naga ka ƙirƙiri Sabon shafi Sheikh Ahmad Abulfathi Alyarwawee, amma kasan cewa Wikipedia ba wurin rubutun zube bane, yakasance kowane bayani mutum zai sanya a Wikipedia sai ya sanya asalin inda ya nazarto bayanin, Dan wannan shine zai kiyaye karya da ƙage akan mutum, domin idan akace kowa yayi rubutu babu Manazarta, to wani makiyi ne, zai zo ne kawai ya kushe Abu ya kama gabansa, haka shima maison Abu, zai zo ne kawai ya yaba Abu ya kama gabansa shima, wanda hakan zai hana yin bayani na hakikanin abunda akeso asani. Dafatan zaka sanya Manazarta acikin bayanan shafin, ko kuma ina ganin da wuya ya jima a Wikipedia ba tare da angoge Shiba, matuƙar babu Manazarta. Nagode.The Living love (talk) 17:59, 1 ga Janairu, 2020 (UTC)[Mai da]