Tattaunawar user:Aliyu yusuf musa
Assalamu Alaikum sunana Anas, daya daga cikin editoci a WP:Hausa Wikipedia, Idan kina/kana bukatan karin bayani ku min magana a nan, domin samun PDF, Video tutorials akan yanda ake gyara Hausa Wikipedia, ko kuma ku min magana a adireshi na na i-mail kamar haka aanass.aadamm@gmail.com, Nagode.
Wasu daga cikin abubuwan da zasu taimaka maka/miki a Hausa Wikipedia
Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Aliyu yusuf musa! Mun ji daɗin gudummuwarka. Kuma ina fatan zaka tsaya ka ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimake ka ka fahimci Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:
- Gabatarwa
- Tutorial
- Cheatsheet
- Yadda ake rubuta muƙala
- Manufofin Hausa Wikipedia
- Shawarwari goma akan gyaran Wikipedia
Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial, ko kuma ka tambayeni a . Na gode. An@ss_koko(magana)(aiki) 22:24, 28 ga Augusta, 2020 (UTC)