Jump to content

Tattaunawar user:M.I Musaddam

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Musaddam Idrissa Musa! Mun ji daɗin gudummuwarka. Kuma ina fatan zaka tsaya ka ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimake ka ka fahimci Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial, ko kuma ka tambayeni a shafina na tattaunawa. Na gode. MM17 (discuss) 18:59, 29 ga Maris, 2020 (UTC)[Mai da]

Barka da dawowa[gyara masomin]

Ina mai farin cikin ganin ka sake da dawowa, da fatan da ka cigaba da taimakawa dan Samar da bayanai na ilimi ga kowa.MM17 (discuss) 19:03, 29 ga Maris, 2020 (UTC)[Mai da]

Nagode sosai M Mustapha amma ina da matsala wajen Dora hoto. Wane taimako za ka iya ba ni kan hakan? Musaddam Idrissa Musa (talk) 21:06, 29 ga Maris, 2020 (UTC)[Mai da]

Ok, bansan wani matsala kake samu ba? amma ga limk din da zaka sanya hoto nan ka gwada ka gani [1], baiyi ba, to gara kayi download din mobile App na Commons, zai maka sauki sosai wurin uploading hoto. MM17 (discuss) 21:37, 29 ga Maris, 2020 (UTC)[Mai da]

Nagode Malam Mustapha ya yiwu ta hanyar da ka fada min din, a yanzu kuma ina so na San yadda ake kare shafi daga kutse (vandalism) idan an kirkira . Musaddam Idrissa Musa (talk) 19:21, 1 ga Afirilu, 2020 (UTC)[Mai da]

Kasan cewa ba kowane shafi bane ake karewa wato a sanya mas protection daga kowane editor, saidai idan shafin yakasance ana yawan samun masu vandalizing dinsa ne akai akai, Kuma administrator ne kawai ke da ikon yin hakan, sannan naga kayi rubutu da dama a shafin harshen kare-kare da jihar Yobe, saidai amma banga ko reference daya da ka sanya ba, Kuma ganin cewa Wikipedia wuri ne dake bukatan duk rubutu da wani zaiyi to yakasance da nassi, wato ya nuna cewa wannan rubutu ba tunani ni na mutuum daya ba ko ra'ayinsa. saidai sakamako ne na binciken ilimi. ra'ayin da yawan mutane ko gaskiyar abunda ke faruwa, shiyasa ma nassi akeso yakasance daga reliable sources kamar littafai, journals, shahararrun kafafen yada labarai da sauransu. amma a yanzu muna Ansar rubutu wanda bai kauce hanya ba sosai kafin mu gama fidda tsaruka game da yin rubutu a hausa Wikipedia. Nagode. -Em-mustapha t@lk 20:16, 1 ga Afirilu, 2020 (UTC)[Mai da]

Okay, na gane. Na so na sa reference din nima amma na kasa ne sannan kuma wasu references din online amma da Turanci ne rubutun. Wasun kuma tsofin litattafa ne da babu su ma Sam a online din. Na rasa ya zan sa su ne shi ne na bari, ita ce kuma tambayar da nake son yi maka ta gaba daman. Musaddam Idrissa Musa (talk) 05:29, 2 ga Afirilu, 2020 (UTC)[Mai da]

Sannan kuma ina da matsalar user page. Idan na yi creating a karshe sai na rasa shi, watakila akwai wata matsalar da ban iya ganota ba Musaddam Idrissa Musa (talk) 05:31, 2 ga Afirilu, 2020 (UTC)[Mai da]

Barka da kokari[gyara masomin]

Ina mai farin Cikin ganin ka a Hausa Wikipedia, kuna muna maka marhabin da maraba lale, da fatan da zaka tsaya ka ci gaba da editing a Hausa Wikipedia, ina mai sanar da kai cewa, akwai gidauniya da muke dashi na Hausa Wikimedian Usergroup, da fatan zaka kasance a cikin tafiyan kaima a yi dakai, sannnan idan kana da bukata zamu iya saka ka a whattsapp group din mu na Hausa, fatan Alheri. An@ss_koko(magana)(aiki) 11:36, 31 ga Maris, 2020 (UTC)[Mai da]

Nagode malam Anass kuma na ji dadin ganin sakonka. Ga lambata ta WHATSAPP din a taimaka a sani +2349063064582. Kuma kai ma ina bukatar taka idan ba damuwa don akwai abubuwan da nake son a sanar da ni yadda ake yin su Musaddam Idrissa Musa (talk) 19:19, 1 ga Afirilu, 2020 (UTC)[Mai da]

Da kyau zan maka ta whattsap sai a saka ka a group din, Nagode. An@ss_koko(magana)(aiki) 20:12, 1 ga Afirilu, 2020 (UTC)[Mai da]

We sent you an e-mail[gyara masomin]

Hello M.I Musaddam,

Really sorry for the inconvenience. This is a gentle note to request that you check your email. We sent you a message titled "The Community Insights survey is coming!". If you have questions, email surveys@wikimedia.org.

You can see my explanation here.

MediaWiki message delivery (talk) 18:50, 25 Satumba 2020 (UTC)[Mai da]