Jump to content

Tattaunawar user:Muhammad Albani Misau

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

=Ka lura[gyara masomin]

Ya kama ta ka lura cewa ba haka tsarin HausaWikipedia yake ba, ina ganin kana da bukatar ka duba Teahouse da kuma Insakulofidiya ta hausa. Kuma ina mai sanar da kai cewa administraton wannan user group din mai suna User:The Living love zai goge wannan shafin da ka hada akan wa'azin da kake yi, domin bata da tushe ballanta na makama. amman zamuyi kokarin ganin cewa mun saka a kan hanya domin muna bukatan irinku.

Anasskoko (talk) 10:41, 30 Satumba 2019 (UTC)[Mai da]

Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Muhammad Albani Misau! Mun ji daɗin gudummuwarka. Kuma ina fatan zaka tsaya ka ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimake ka ka fahimci Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial, ko kuma ka tambayeni a shafina na tattaunawa. Na gode. Anasskoko (talk) 20:15, 30 Satumba 2019 (UTC)[Mai da]