Jump to content

Tattaunawar user:Salahu Gwanki

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Barka da zuwa!

Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Salahu Gwanki! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma ina fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial, ko kuma ka tambayeni a shafina na tattaunawa. Na gode.~~~~ -Gwanki (talk) 08:08, 18 Satumba 2021 (UTC)[Mai da]

Aslm @Salahu Gwanki Brk da aiki.

Naga kana rubutu sunan shekara da kwanan wata duka. Misali; (An Haifi shi ranar 22 ga watan Disamba, 1999). Kai kuma sai ka ƙara da a 'shekara ta dari tara da casa'in da tara bayan kuma akwai 1999 kaga sau biyu kenan!. Ya kamata ba sai ka rubuta duka shekarar da haruffa ba tunda an saka shekarar a matsayin lambobi, 1999. Kuma dukkan wani mai jin Yaren Hausa yasan abinda ake nufi da 1999 ba lallai sai a rubuce da haruffa ba. Idan da ba'a saka lambobin ba, kayi haka ba wani abu bane. Amman mai koyan Hausa ka zo ka rubuta da haruffa duka kuma a gaba akwai lambobin ka ga, sai ya ruɗe!.

Ina Fatan za mu natsu mu riƙa gyara mai kyau. Nagode. BnHamid (talk) 13:19, 9 ga Janairu, 2024 (UTC)[Mai da]