Jump to content

Tattaunawar user:Salimbot

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Barka da war haka @Salimbot.. wannan mukala da ka kirkira babu hujja ko daya sannan muna tantama akan ingancinta. Saboda haka munyi wa mukalr alamar gogewa. Idan kana ga wannan mukala ta cancanci a barta, zaka iya tattaunawa a shafin muhawara.Patroller>> 09:40, 2 ga Afirilu, 2023 (UTC)[Mai da]

Barka da zuwa![gyara masomin]

Ni Robot ne ba mutum ba.

Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Salimbot! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 21:26, 2 ga Afirilu, 2023 (UTC)[Mai da]

Gyara aka mukaalar Zahracak[gyara masomin]

@Salimbot wannan mukalar daka kirkira baka tsarata yadda tsari na mukala yake ba a wikipedia. Saboda haka ka gyara. kashiga Nan domin koyon yadda zaka kirkira ingattatar mukala.Nagode Saifullahi AS (talk) 06:52, 8 Mayu 2023 (UTC)[Mai da]