Tattaunawar user:Yaseersiraj
Barka da zuwa!
Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Yaseersiraj! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma ina fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:
- Gabatarwa
- Tutorial
- Cheatsheet
- Yadda ake rubuta muƙala
- Manufofin Hausa Wikipedia
- Shawarwari goma akan gyaran Wikipedia
Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial, ko kuma ka tambayeni a . Na gode.~~~~ Em-mustapha talk 21:41, 25 ga Yuni, 2024 (UTC)
Saka Manazarta
[gyara masomin]Barka da aiki @Yaseersiraj, Naga yadda kake bada gudummawar ka kana kokari sosai, sai dai na lura kana yin kuskure wajen saka Manazarta wato References. Ka sani ba ko wanne shafi ake amfani da shi ba wajen references daga ciki ba'a amfani da Google Search direct kamar yadda naga kana yi. Sannan ba'a amfani da shafukan sada zumunta. Ka duba Wannan shafin domin koyon yadda ake saka Manazarta. Gwanki(Yi Min Magana) 05:44, 26 ga Yuni, 2024 (UTC)
- Nagode fa wannan bayani, Kuma zamu day gyara Yaseersiraj (talk) 09:31, 26 ga Yuni, 2024 (UTC)