Temi Harriman
Appearance
| mutum | |
| Bayanai | |
| Jinsi | mace |
| Ƙasar asali | Najeriya |
| Suna |
Temi (en) |
| Sunan dangi |
Harriman (mul) |
| Shekarun haihuwa | 1963 |
| Wurin haihuwa | Warri |
| Harsuna | Turanci, Yarbanci da Pidgin na Najeriya |
| Sana'a | ɗan siyasa |
| Muƙamin da ya riƙe | mamba a majalisar wakilai ta Najeriya, da mamba a majalisar wakilai ta Najeriya, |
| Ɗan bangaren siyasa | Peoples Democratic Party da All Nigeria Peoples Party |
Temi Harriman (an haife ta a ranar 1 ga watan Janairun 1963) ƴar Najeriya lauya ce, ƴar siyasa, kuma memban Majalisar Wakilai, Majalisar Dokoki ta ƙasa mai wakiltar Warri Tarayya a ƙarƙashin inuwar jam'iyyar All Peoples Party (APP).[1]
Rayuwar farko da aiki
[gyara sashe | gyara masomin]Ta kasance mamba a majalisar wakilai ta tarayya mai wakiltar Warri a ƙarƙashin jam'iyyar All Peoples Party APP daga shekara ta 1999 zuwa 2003. kuma ta ci gaba da riƙe kujerarta na wani wa'adi daga shekarar 2003 zuwa 2007.[2]