Temilade Salami
Appearance
Temilade Salami | |
---|---|
Rayuwa | |
ƙasa | Najeriya |
Harshen uwa | Yarbanci |
Karatu | |
Makaranta |
University of Sussex (en) Jami'ar jahar Lagos |
Harsuna |
Turanci Yarbanci |
Sana'a | |
Sana'a | environmentalist (en) |
Mamba |
UNESCO Bankin Duniya |
Temilade Salami wacce akafi sani da Global Temi, ƴar asalin kasar Nijeriya n'ce, kwararra a fannin sanin ilimin yanayi.[ana buƙatar hujja] An haifeta 10 gawatan Yuni. [yaushe?]. Ta yi aiki a Matsayin darakta ta Eco Champion hukumar da ke ba matasa kayan aiki da kudade domin gudanar da aikin yanayi.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.