Jump to content

Terry Anderson

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Terry Anderson

Arsenal

Terry Anderson
Rayuwa
Haihuwa Woking (en) Fassara, 11 ga Maris, 1944
ƙasa Birtaniya
Mutuwa Great Yarmouth (en) Fassara, 24 ga Janairu, 1980
Yanayin mutuwa  (Nutsewa)
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Arsenal FC1962-1965256
Norwich City F.C. (en) Fassara1965-197423616
Colchester United F.C. (en) Fassara1974-197440
  Scunthorpe United F.C. (en) Fassara1974-1974100
Crewe Alexandra F.C. (en) Fassara1974-197440
  Baltimore Comets (en) Fassara1974-1974170
  Baltimore Comets (en) Fassara1975-1975190
Colchester United F.C. (en) Fassara1975-1976160
 
Muƙami ko ƙwarewa wing half (en) Fassara

Terry Anderson (an haife shi a shekara ta 1944 - ya mutu a shekara ta 1980) Dan wasan kwallon kafa ne na gaba wato winger. Ya fi shahara a kulob dinsa na Norwich City dake Ingila inda ya fito wasa sau 236 daga 1965 zuwa 1974.

Terry Anderson
Terry Anderson
Terry Anderson

Anderson yayi wasa wa kasar sa ta ingila a cikin jerin yan wasan yara samari kafin yayi sayinin ga kulob dinsa na farko wato Arsenal.

[1] [2]

  1. https://en.wikipedia.org/wiki/Arsenal_F.C.
  2. https://en.wikipedia.org/wiki/Terry_Anderson_(footballer)