Jump to content

Tiger Woods

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Tiger Woods
Rayuwa
Cikakken suna Eldrick Tont Woods
Haihuwa Cypress (en) Fassara, 30 Disamba 1975 (48 shekaru)
ƙasa Tarayyar Amurka
Mazauni Windermere (en) Fassara
Jupiter Island (en) Fassara
Orange County (en) Fassara
Ƙabila Afirkawan Amurka
Thai Americans (en) Fassara
Ƴan uwa
Mahaifi Earl Woods
Mahaifiya Kultida Woods
Abokiyar zama Elin Nordegren (en) Fassara  (5 Oktoba 2004 -  23 ga Augusta, 2010)
Ma'aurata Lindsey Vonn (en) Fassara
Karatu
Makaranta Jami'ar Stanford
Western High School (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a marubuci, golfer (en) Fassara da animal trainer (en) Fassara
Nauyi 84 kg
Tsayi 185 cm
Kyaututtuka
Ayyanawa daga
Sunan mahaifi Tiger Woods
Imani
Addini Buddha
IMDb nm0971329
tigerwoods.com
Sanya hannu Tiger Woods
hoton tiger woods
hoton tiger woods

Eldrick Tont "Tiger" Woods (an haife shi a December 30, 1975) yakasance Ba'Amurike kuma kwararren dan'wasan golf ne, wanda yana daga cikin yan'wasan golf shahararru na kowane lokaci, kuma daya daga cikin yan'wasan motsa jiki da sukafi shahara a karni na 21st. Yakasance shine dan'wasan motsa jiki da akafi biya a duniya na shekaru da dama.[1][2][3] Woods yakasance data daga cikin yan'wasan golf na kowane lokaci.[4] [5][6]

Bayan samun gagarumin nasara a junior, college, da amateur career, Woods yanada shekara 20 sanda yazama daga cikin kwararrun yan'wasa a karshen summer din shekarata 1996. Kafin karahen watan April 1997, ya lashe bikin gasar PGA Tour guda uku tareda babban nasarar shi, na 1997 Masters. Woods ya lashe gasar da 12 strokes a tarihi da kafa, wanda yasamar masa da kudi $486,000. Yafara kaiwa na cikin farko a na duniya a watan June 1997, kasa da shekara daya bayan yazama kwararre. Har aka share shekarun 2000, Woods shine yazama kwace komi a wasan golf, inda ya lashe 2000 U.S. Open da kafa tarihin 15-shot margin. Shine na daga daga cikin yan'wasan golf na duniya daga August 1999 zuwa September 2004 (tsawon mako 264) da kuma daga watan June 2005 zuwa October 2010 (tsawon mako 281).

Tiger wood da Tsohon Shugaban Amurka Barrack Obama

Woods took a self-imposed hiatus from professional golf from December 2009 to early April 2010 dan ya warware matsalar data jibinci auren sa. Woods da matarsa Elin sun rabu. Saboda samun sa da sheke ayar daya yakeyi da wasu mata a waje, kuma matan sune suka bada bayanan, ta kafafen yada labarai na duniya daban-daban.[7] Hakan yahadu da samun raunika da zama, jinyar da likita da ake cece-kuce akansa wato dakta Anthony Galea, wanda ake dangantawa da HGH,[8] da kuma rashin yin tagomashi a wasannin sa. Kasancewarsa amatsayin na farko cikin yan'wasan Golf na duniya yayi kasa sosai zuwa No. 58 a watan November 2011.[9][10] ya kammala lokacin daya kwashe a wasansa batare da nasara ba, na tsawon makonni 107 sanda yasamu nasarar lashe Chevron World Challenge a December 2011.[10] bayan yasamu nasarar lashe Arnold Palmer Invitational a March 25, 2013, ya sake kaiwa No.1 a duniya, yakasance amatsayin har zuwa May 2014, wanda yakasance na daya na tarihin daya kafa na tsawon makonni 683. Tun daga 2014 harzuwa 2017, Woods yakasa sake dawo da tagomashin sa, da kaiga yin masa tiyata a bayansa a 2014, 2015 da 2017.[11] A watan Mayu 2016, Woods ya sauka kasan jerin kwararru 500 na duniya a karon farko a rayuwar sa.[12] Bayan yasauka zuwa #1199 a jerin kwararru Golf na duniya a watan December 2017, Woods yasake yin sama da 1000 a tsakiyar shekarar 2018.[13][14] a watan September 2018, ya lashe gasar sa ta farko acikin shekara biyar da yin nasara a Tour Championship yakaiga na #13 acikin Official World Golf Rankings.

Tiger Woods

Woods ya karya tarihi na wasan golf da dama. Yakasance na daya a duniya wanda yakwashe yawan makonni akai, ajere da kuma Wanda yafi yawan makonni akai. Ya karni kayautar PGA Player of the Year a tarihi sau goma sha daya (11),[15] da kuma Byron Nelson Award na wanda yafi karincin adjusted scoring average a tarihi sau takwas, da kuma kafa tarihin jarragamar jerin kudi a kakannin wasa guda goma (10). Ya lashe sau goma sha hudu 14 na kwararrun major golf championships, inda yakasance abayan kawai Jack Nicklaus wanda yayi nasara da 18, da kuma bikin gasar PGA Tour guda 80, na biyu a kowane lokaci bayan Sam Snead (82).[16] Woods yaja ragamar dukkanin yan'wasan golf dake buga wasan a zama Wanda yafi nasara a manyan gasa da kuma wanda yafi yawan lashe PGA Tour. Shine dan'wasa mafi karancin shekaru da yakai ga Grand Slam, kuma mafi karancin shekaru kuma Wanda yafi saurin lashe gasa 50 a tour. Kari akan haka, Woods shine kadai na biyu (bayan Nicklaus) da yakaiga samun career Grand Slam sau uku. Woods ya lashe World Golf Championships guda 18, kuma ya lashe karancin kowane data daga cikin gasar a kowane shekaru 11 na farko bayan fara su a 1999. Woods da Rory McIlroy su kadai ne yan'wasan golf da suka lashe dukkanin The Silver Medal da Gold Medal a gasar Open Championship.

  1. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named decree
  2. Sounes, Howard (2004). The Wicked Game: Arnold Palmer, Jack Nicklaus, Tiger Woods, and the Story of Modern Golf. Harper Collins. pp. 120–121, 293. ISBN 0-06-051386-1.
  3. "Tiger Woods Biography: Golfer (1975–)". Biography.com (FYI / A&E Networks). Archived from the original on 2016-09-12. Retrieved 2019-02-11.
  4. "Who is the greatest golfer ever: Tiger or Jack?". For The Win (in Turanci). April 13, 2018. Retrieved July 19, 2018.
  5. Diaz, Jaime. "What made Tiger Woods great—and can again - Golf Digest". Golf Digest (in Turanci).
  6. "Phil: Tiger in prime played best golf ever". ESPN.com.
  7. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named legend
  8. cite web|url=https://www.golfdigest.com/story/new-book-says-tiger-woods-paid%7Ctitle=New book says Tiger Woods paid controversial doctor Anthony Galea $76K for 14 visits|first=Sam|last=Weinman|work=Golf Digest
  9. cite news |url=http://news.bbc.co.uk/sport1/hi/golf/9143219.stm |publisher=BBC News |title=Westwood becomes world number one |date=October 31, 2010
  10. 10.0 10.1 Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named chevron
  11. cite web|url=https://www.pga.com/news/pga-tour/complete-list-tiger-woods-injuries%7Ctitle=Complete[permanent dead link] list of Tiger Woods' injuries|publisher=PGA Tour
  12. cite magazine |url=http://www.bunkered.co.uk/golf-news/tiger-woods-falls-out-of-world-top-500 |title=Tiger Woods falls out of world top 500 |date=May 3, 2016 |magazine=bunkered |first=Martin |last=Inglis
  13. "With game on point, Tiger Woods is in perfect place to win again at Firestone". USA Today. August 1, 2018.
  14. Reid, Philip (August 14, 2018). "For the new Tiger Woods, second place is far from first loser". The Irish Times. Dublin.
  15. Kelley, Brent (October 20, 2009). "Woods Clinches PGA Player of the Year Award". About.com: Golf. Archived from the original on June 11, 2011. Retrieved December 2, 2009.
  16. "Tracking Tiger". NBC Sports. Archived from the original on June 3, 2009. Retrieved June 3, 2009.