Tsibiran Mashal
Appearance
|
Aolepān Aorōkin M̧ajeļ (mh) Aolepān Aorōkin Ṃajeḷ (mh) | |||||
|
|||||
|
| |||||
|
| |||||
| Take |
Forever Marshall Islands (en) | ||||
|
| |||||
|
| |||||
| Kirari |
«Accomplishment through joint effort» «Постижения чрез обединени усилия» «Jepilpilin ke ejukaan» «Cyflawniad trwy ymdrech ar y cyd» | ||||
| Suna saboda |
John Marshall (en) | ||||
| Wuri | |||||
| |||||
| Protectorate (en) | German New Guinea (en) | ||||
| Babban birni |
Majuro (en) | ||||
| Yawan mutane | |||||
| Faɗi | 53,127 (2017) | ||||
| • Yawan mutane | 292.82 mazaunan/km² | ||||
| Harshen gwamnati |
Turanci Marshallese (en) | ||||
| Labarin ƙasa | |||||
| Bangare na |
Micronesia (mul) | ||||
| Yawan fili | 181.43 km² | ||||
| • Ruwa | 0 % | ||||
| Wuri a ina ko kusa da wace teku | Pacific Ocean | ||||
| Wuri mafi tsayi |
Likiep Atoll (en) | ||||
| Wuri mafi ƙasa | Pacific Ocean (0 m) | ||||
| Sun raba iyaka da | |||||
| Bayanan tarihi | |||||
| Ƙirƙira |
1 Mayu 1979: Self-governance (en) 21 Oktoba 1986: Compact of Free Association (en) | ||||
| Tsarin Siyasa | |||||
| Majalisar zartarwa |
Government of the Marshall Islands (en) | ||||
| Gangar majalisa |
Legislature of the Marshall Islands (en) | ||||
| • President of the Marshall Islands (en) |
Hilda Heine (en) | ||||
| Majalisar shariar ƙoli |
Supreme Court of the Marshall Islands (en) | ||||
| Ikonomi | |||||
| Nominal GDP (en) | 259,538,700 $ (2021) | ||||
| Kuɗi |
United States dollar (en) | ||||
| Bayanan Tuntuɓa | |||||
| Kasancewa a yanki na lokaci |
| ||||
| Suna ta yanar gizo |
.mh (mul) | ||||
| Tsarin lamba ta kiran tarho | +692 | ||||
| Lambar taimakon gaggawa |
911 (en) | ||||
| Lambar ƙasa | MH | ||||

Tsibiran Mashal[1] ko Jamhuriyar Tsibiran Mashal, da harshen Mashal Aolepān Aorōkin Ṃajeḷ, da Turanci Marshall Islands ƙasa ce, da ke a Oseaniya. Babban birnin ƙasar Tsibiran Mashal Majuro ne. Tsibiran Mashal tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 181. Tsibiran Mashal tana da yawan jama'a 58,413, bisa ga jimilla a shekarar 2018. Akwai tsibirai dubu ɗaya da dari ɗaya da hamsin da shida a cikin ƙasar Tsibiran Mashal. Tsibiran Mashal ta samu yancin kanta a shekara ta 1986.
Daga shekara ta 2020, shugaban ƙasar Tsibiran Mashal David Kabua ne.
-
Marshall Islands
-
Republic of the Marshall Island Capitol building
-
Diving in the Marshall island
