Tunde Folawiyo
Appearance
Tunde Folawiyo | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Najeriya, 12 ga Afirilu, 1960 (64 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Harshen uwa | Yarbanci |
Karatu | |
Makaranta |
London School of Economics and Political Science (en) Jami'ar Kwaleji ta Landon |
Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan kasuwa |
Tijani Babatunde Folawiyo (an haife shi 12 Afrilu 1960) dan kasuwan Najeriya ne. Shi ne manajan daraktan kungiyar Folawiyo. A cewar Forbes, ya taba samun kimar dala miliyan 650
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.