Jump to content

Tutar Jihar Katsina

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Tambarin umaru Musa Yar adu

Tutar jihar Katsina alama ce da ake amfani da ita wajen wakiltar jihar Katsina, ɗaya daga cikin jihohin Najeriya.[1] [2]

Zane da Tarihi

[gyara sashe | gyara masomin]

An ƙirƙiri jihar Katsina daga yankin arewacin jihar Kaduna a shekarar 1987. Tutar jihar Katsina ta ƙunshi wani farin fili mai ɗauke da rubutun "KATSINA" wanda aka rubuta da baƙaƙe manyan haruffa a saman dutsen. Ya dogara ne akan tutar da masarautar Katsina mai tarihi take amfani da shi, wanda yake da irin wannan zane.[3] Katsina Emirate, which was of a similar design.[4]

  1. "Nigerian States". www.worldstatesmen.org.
  2. "The state symbolics of the Katsina. Flags. Emblems". states-world.com. Archived from the original on 2020-07-21. Retrieved 2021-02-17.
  3. "Vexilla Mundi". www.vexilla-mundi.com.
  4. "Regional Flags in Nigeria". www.crwflags.com.