Jump to content

Uhunoma Osazuwa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Uhunoma Osazuwa
Rayuwa
Haihuwa Oakland (en) Fassara, 23 Nuwamba, 1987 (36 shekaru)
ƙasa Najeriya
Mazauni Las Vegas (en) Fassara
Karatu
Makaranta University of Michigan (en) Fassara
Ed W. Clark High School (en) Fassara
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a heptathlete (en) Fassara
Athletics
Sport disciplines heptathlon (en) Fassara
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

Uhunoma Naomi Osazuwa (an haife ta a Nuwamba 23, 1987 a Oakland, California [1] ) ƴar tseren guje-guje da tsalle-tsalle ta Nijeriya da ke gasa a cikin heptathlon . Ta wakilci Najeriya a gasar wasannin bazara ta 2012 amma ta kasa kammala gasar bayan ɗaukar maki a wasanni biyar. Ta cancanci zuwa gasar Rio Olympics ta 2016 a cikin heptathlon, inda ta ƙare a matsayi na 29.[2][3]

Tana da digirgiri a fannin haɗa magunguna a 2014 daga Jami'ar Michigan College of Pharmacy.[4]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Uhunoma Osazuwa. Sports Reference. Retrieved on 2013-06-19.
  2. Syracuse Uhunoma Osazuwa tfrrs.org. Retrieved on August 4, 2016.
  3. Uhunoma Osazuwa - 2009-10 Track and Field - Syracuse's first All-American pentathlete. cuse.com. Retrieved on August 4, 2016.
  4. https://www.youtube.com/watch?v=LLVLI6HmhDI

Hanyoyin haɗin waje[gyara sashe | gyara masomin]