Jump to content

Ummu Haram

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ummu Haram
Rayuwa
Haihuwa Madinah
Mutuwa Larnaca, 648
Makwanci Cyprus
Ƴan uwa
Abokiyar zama Ubayda ɗan as-Samit
Sana'a
Imani
Addini Musulunci

Ummu Haram ta kasance daya daga cikin sahabban Annabi Muhammad S.A.W, yar Madina ce kuma ta fita yake-yake da yawa, ta halacci yakin Badar da Uhud.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.