Jump to content

Ummu Kulthum (suna)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ummu Kulthum (suna)
female given name (en) Fassara
Bayanai
Suna a harshen gida أم كلثوم
Harshen aiki ko suna Larabci
Tsarin rubutu Arabic script (en) Fassara
Ummu Kulthum

Ummu Kulthum ko Umme Kulsum ( Larabci: أم كلثوم‎ sunan mace ne da ake raɗawa wanda ke nufin "Mahaifiyar Kulthum". Yawancin waɗannan suna na da alaƙa kai tsaye da annabin Musulunci Muhammadu. Ana kuma yin amfani da shi a zamanin yau. Jerin da ke ƙasa yana ta kusan tsari na sananne kuma an raba shi tsakanin zamanin da da zamanin yanzu.

Mutanen da suke da wannan sunan a zamanin da:

Mutane a wannan zamanin da suke da wannan sunan:

  • Umm Kulthum, shahararriyar mawakiyar Masar (1898/1904-1975)
  • Umme Kulsum Smrity (an haife ta a shekara ta 1963), 'yar siyasar Bangladesh
  • Kulsum
  • Sunan Larabci