User talk:Muhammad Idriss Criteria

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

My name is Muhammad Alhaji Idriss Potiskum

Fulfulde Wikipedia Campaign Awareness in Yobe.

My Wikipedia username - Muhammad Idriss Criteria

I love contributing to Wikimedia projects. I am a member of the Hausa Wikimedians User Group and Fulfulde Wikipedians. I have participated in various Wikimedia events/trainings/contests and I also facilitated a number of Wikimedia Trainings, and editathon.


Assalamu Alaikum[gyara masomin]

Barka da ƙoƙari, ina mai farin ciki da ganin irin gudummawar da kake bayarwa a manhajar Hausa Wikipedia, dafatan zaka cigaba da taimakawa. Sai dai akwai wani ɗan jan hankali da nake son yi maka, musamman a sabbin muƙaloli da ka fassara, naga suna da ƴan kurakurai a fassarar, zai da ɗaɗa mana idan ka koma kabibiyi muƙalolin ka gyara kurakuran domin muƙalolin su kasance masu inganci. Nagode. Em-mustapha talk 19:41, 26 Mayu 2022 (UTC)[Mai da]

Insha Allah idan na gama fassara su zan bisu ɗaya bayan ɗaya na gyara su. Muhammad Idriss Criteria (talk) 20:03, 26 Mayu 2022 (UTC)[Mai da]
Alhamdulillah cikin yardan Ubangiji yau na kammala gyara dukkanin muƙalolin. Muhammad Idriss Criteria (talk) 08:42, 26 ga Yuli, 2022 (UTC)[Mai da]
Aslm, alaikum warahmatullahi. Tabbas aikin ka na kyau ta wata fuskar amma ka sani cewa watakila kafin a gama gasar da kake yi kila wani zai ziyarci shafin da ka fassara don neman wani bayani. A dalilin haka zai iya samun mummunan fahimta kan shafukan Hausa Wikipedia. Ina mai baka shawaran cewa ka rika kokari tun lokacin da kake fassara ka tabbata kayi duk wani gyara da ake bukata. NagodeUncle Bash007 (talk) 17:37, 19 Satumba 2022 (UTC)[Mai da]
Wsalam Nagode Uncle Bash Insha Allah idan na gama fassara su zan bisu ɗaya bayan ɗaya na gyara su, kuma ƙawan nan zanyi aikin gyaran. Muhammad Idriss Criteria (talk) 17:49, 19 Satumba 2022 (UTC)[Mai da]
Ok toh, amma saboda gaba ka rika gyarawa kai tsaye saboda munaso ya zamana duk wata mukala ta zama ingantacciya akalla ya zamana tana da ma'ana. NagodeUncle Bash007 (talk) 19:19, 19 Satumba 2022 (UTC)[Mai da]

Ƙarin Tunatarwa[gyara masomin]

Assalamu alaikum Malam Muhammad Idriss ina fatan kana lafiya ya ƙoƙari ya aiki, Inason in ƙara tunatar da kai cewa ba yawan tara maƙala bane ko girman ta akeso, abinda akeso komai ƙanƙantar maƙala indai tanada inganci to za'ayi alfahari da ita tunda zata karantu, duba da ilimi ne ake yaɗa wa a duniya baki ɗaya. To kaga idan kuwa mutum bai yaɗa ilimi da kyau ba akwai matsala saboda baza a fahimci me ake nufi ba. Ina fatan zaka koma baya ka bibiya wasu maƙalalon da ka fassara don ka gyara su mamaikon ci gaba da fassara waɗansu! Bayan ka gama gyara su sai ka cigaba da fassara waɗansu. Na gode! S Ahmad Fulani 14:10, 15 ga Yuni, 2022 (UTC)[Mai da]

wsalam, Duk zan gyara su Insha Allah, M-Mustapha ya min magana game da haka kuma na gyara wasu da yawa sosai, kuma yaga gyaran, har ma ya yaba sosai. Muhammad Idriss Criteria (talk) 15:31, 15 ga Yuni, 2022 (UTC)[Mai da]
Insha Allah 🙏🙏

Na kusa daina fassarar ma gabaɗaya.🙏🙏🙏 Muhammad Idriss Criteria (talk) 17:12, 15 ga Yuni, 2022 (UTC)[Mai da]

Alhamdulillah yau cikin luɗufin Allah na kammala gyara dukkanin muƙalolin. Muhammad Idriss Criteria (talk) 08:38, 26 ga Yuli, 2022 (UTC)[Mai da]

Aslm muhammad, ina so zan dan yi maka gyara ne, naga kana rubuta mukala akan ainafin shafin ka wato shafinka na User. sai dai shi anan shafin na user zaka iya bada ainafin ko dan kankanin tarihin ka akai domin user page naka ne. ba wai ka rubuta mukala akan sa ba.. bisalam. BnHamid (talk) 09:09, 17 ga Yuli, 2022 (UTC)[Mai da]

Kuskure nayi tun a lokacin da na fara aiki da shafin Wikipedia. Muhammad Idriss Criteria (talk) 13:27, 17 ga Yuli, 2022 (UTC)[Mai da]

Aslm @Muhammad Idriss Criteria, Naga saƙon email da ka turoman. Sau ɗaya ake saka databox, wadda kace na sake sakawa bayan ka saka, mistake ne nayi. Yanzu kaje sai ka cire ɗaya ka bar ɗaya. Na gode. BnHamid (talk) 06:09, 27 Disamba 2022 (UTC)[Mai da]

Jan-hankali[gyara masomin]

Barka da ƙoƙari! Muna farin ciki da ƙoƙarin da kake yi na ƙirƙirar muƙaloli a Wikipedia, sai dai mafi yawan maƙalolin da kake yi basu da inganci kuma hakan na kawo rauni ga Wikipedia, inda muƙaloli marasa inganci suna matuƙar korar masu karatu, shi yasa nake son ka sake komawa ka duba wasu muƙalolin da ka ƙirƙirar masu yawa waɗanda basu da fassara mai inganci, idan kuma baka gyara ba, hakan na iya sawa a goge su matuƙar ba'a inganta su ba, domin samun sauƙin ganin maƙalun shiga nan: Pages created by Muhammad Idriss Criteria. Dafatan zaka duba su kuma ka inganta su dan su cigaba da kasancewa a Wikipedia. Mungode. Em-mustapha talk 11:38, 17 ga Janairu, 2023 (UTC)[Mai da]

Dan Allah idan da hali ka jero min muƙalolin da basu da ingancin, sai na gyara su, ina ga hakan zaifi min sauƙin gyara su. Muhammad Idriss Criteria (talk) 11:54, 17 ga Janairu, 2023 (UTC)[Mai da]
Ga link Pages created by Muhammad Idriss Criteria nan, ka shiga zai nuna maka dukkanin muƙaloli da ka ƙirƙira. Kar ka zaci haka nan ne kawai yasa na maka magana, a'a, sai da na duba muƙalolin ka da dama kuma kowanne sai na duba ta a English Wikipedia na gani, dan haka akwai kurakurai da saɓani a tsakanin su sosai. Dan gaskiya da yawa daga cikin muƙalolin da kake yi bane reviewing ɗin su, kaga ba amfani mutum yayi ta rubutu amma ba amfani. Dafatan zaka duba ka gyara. Em-mustapha talk 12:05, 17 ga Janairu, 2023 (UTC)[Mai da]
Barka da ai @Em-mustapha da @Muhammad Idriss Criteria, naga tattaunawar ku. Criteria yawancin maƙalolin da kake ƙirƙira na baya-bayan nan cike suke da kurakurai. A matsayin mu na admins ba muna so mu kashe maka gwuiwa bane, sai dai muna son samun maƙaloli masu ingantacciyar fassara yadda kowa zai iya karantawa. Ka duba wannan shafin domin ganin dukkan maƙalolin da ka kirkira. Rashin ingantacciyar fassara zai sa mu goge shafukan da kake ƙirƙira. Nagode Gwanki(Yi Min Magana) 15:01, 21 ga Janairu, 2023 (UTC)[Mai da]
Ai yanzu haka ina kan gyara su.

Insha Allah Muhammad Idriss Criteria (talk) 15:18, 21 ga Janairu, 2023 (UTC)[Mai da]

Assalamu alaikum, yawancin makalolin da kake fassarawa baka fassarawa taken (heading). Bello Na'im (talk) 21:22, 10 Mayu 2023 (UTC)[Mai da]
Idan naga taken heading ɗin nasu bazai bada ma'ana mai kyau ba, kyale su nake na barsu a yadda suke saboda mai karatu zai fi fahimta mai kyau. Idan kuma hakan da matsala zaka iya gyara wa ko in na samu lokaci zan gyara su Insha Allah 🙏🙏🙏 Muhammad Idriss Criteria (talk) 21:29, 10 Mayu 2023 (UTC)[Mai da]
Ya kama ka fassara komai, ba dalili bane Dan fassarar za tayi dadi ko Baza tayi ba. Misali idan Dan wani kasan, wanda ba English speaking country ba ya zai iya ganewa abunda kake nufi.
Daga karshe ka dunga kula da wurin jinsi, saboda Google translate Bata cika banbancewa ba. Bello Na'im (talk) 04:04, 12 Mayu 2023 (UTC)[Mai da]
@Bello Na'im Duk articles ɗin da ka gansu da matsaloli yakamata kana gyara su, tun da kasan da cewa akwai mutanen da basa iya kirkirar muƙaloli sai dai edits kawai idan sun ga da matsaloli su gyara, toh dama dan Allah menene amfanin editors na Wikipedians da idan sun ga matsala baza su iya gyara su ba? babu yadda za'ayi ka kirkiri articles batare da samun matsaloli ba. Muhammad Idriss Criteria (talk) 06:25, 12 Mayu 2023 (UTC)[Mai da]

Aslm. @Muhammad Idriss Criteria. Kamar yadda ka buƙata, na tura maka link ɗin ta WhatsApp. BnHamid (talk) 09:50, 24 ga Janairu, 2023 (UTC)[Mai da]

Fassarori[gyara masomin]

Barka da rana, mallam,

Barka da ƙoƙari! Congratulations on the many articles you are translating from English into Hausa. Just a little piece of advice if you allow me: when you translate an article, it is not necessary to copy and paste it both under a Hausa name and an English name. The Hausa name is enough and creating duplicate articles is confusing. If you want to make sure that someone looking for it in English will find it (as might be the case since many Hausa speakers are also English speakers) you can create a redirection (as I did https://ha.wikipedia.org/w/index.php?title=National_championship&redirect=no here for instance) typing # then REDIRECT then the name of the article between double brackets. Thank you,

Now if I do this there is no problem for example National championship (Gasar ƙasa) in under Hausa Name Muhammad Idriss Criteria (talk) 13:29, 3 ga Faburairu, 2023 (UTC)[Mai da]
Sometimes I forget and I publish articles without correcting the name, but later I realize that I made a mistake Muhammad Idriss Criteria (talk) 13:37, 3 ga Faburairu, 2023 (UTC)[Mai da]
Possibly another User will see a page with its name in English, and will perform a Move (Gusarwa) to the Hausa name. This process does two things:
* Renames the page to whatever that User writes
* Creates the REDIRECT (#REDIRECT [[Hausa page name]]) from the original English name
On the page history (Duba tarihi) you can see who made the move and ask that User any questions on the User talk page. - Deborahjay (talk) 14:38, 3 ga Faburairu, 2023 (UTC)[Mai da]

Accident Investigation Bureau (Nigeria)[gyara masomin]

Hi! About Accident Investigation Bureau (Nigeria) I found here that the agency has a new name: Nigerian Safety Investigation Bureau. You're welcome to update the article when it's convenient.

Thanks, WhisperToMe (talk) 21:59, 9 ga Yuli, 2023 (UTC)[Mai da]

Please change the picture Okgmedia (talk) 19:27, 15 Oktoba 2023 (UTC)[Mai da]

The Eric Nkansah Appiah picture is wrong pls change - to Athlete Okgmedia (talk) 19:27, 15 Oktoba 2023 (UTC)[Mai da]

The WMF Language team needs your feedback[gyara masomin]

Hello Muhammad Idriss Criteria,

I hope this message finds you well.

My name is Uzoma Ozurumba, a Community Relations Specialist supporting the WMF Language team. I am contacting you because I posted a message from the WMF Language team in your Wikipedia village pump to communicate our proposal to make the MinT with the NLLB-200 model the default machine translation in Hausa Wikipedia.

We would appreciate your reading the message and giving us feedback on our proposal in the thread. You can also ask some of Hausa Wikipedia community members to read the message and let us know if they are okay with having MinT as the default translation in your Wikipedia.

Thank you so much for your feedback and help.

Best regards,

UOzurumba (WMF) (talk) 20:48, 12 ga Janairu, 2024 (UTC)[Mai da]

Sorry for the delay in replying on time, what are the benefits of bringing a new one that the old one does not have?
Thank you. Muhammad Idriss Criteria (talk) 07:26, 22 ga Janairu, 2024 (UTC)[Mai da]

Thank you for being a medical contributors![gyara masomin]

The 2023 Cure Award
In 2023 you were one of the top medical editors in your language. Thank you from Wiki Project Med for helping bring free, complete, accurate, up-to-date health information to the public. We really appreciate you and the vital work you do!

Wiki Project Med Foundation is a thematic organization whose mission is to improve our health content. Consider joining for 2024, there are no associated costs.

Additionally one of our primary efforts revolves around translation of health content. We invite you to try our new workflow if you have not already. Our dashboard automatically collects statistics of your efforts and we are working on tools to automatically improve formating.

Thanks again :-) -- Doc James along with the rest of the team at Wiki Project Med Foundation 22:25, 3 ga Faburairu, 2024 (UTC)[Mai da]

We have this tool to fix references once the translation is complete. Also have found google translate does a better job handling the references than MinT. Doc James (talk) 03:37, 21 ga Afirilu, 2024 (UTC)[Mai da]

Barka da kokari @Muhammad Idriss Criteria, dangane da Category ko Rukini naga kana kwatar na Turanci kana sakawa a Hausa Wikipedia, wannan ba daidai bane.

Misali

Idan kana so ka saka Rukuni, to ga yadda za kayi [ [Category:Fim] ] Nagode Gwanki(Yi Min Magana) 14:51, 12 ga Faburairu, 2024 (UTC)[Mai da]

Masha Allah 🙏🙏🙏
Nagode 🙏🙏🙏 Muhammad Idriss Criteria (talk) 14:56, 12 ga Faburairu, 2024 (UTC)[Mai da]