Vincent Aboubakar

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Vincent Aboubakar a shekara ta 2014.

Vincent Aboubakar (an haife shi a shekara ta 1992) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Kameru. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Kameru daga shekarar 2010.