Viva Zalata

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Viva Zalata
Asali
Lokacin bugawa 1976
Asalin suna فيفا زلاطا
Asalin harshe Larabci
Ƙasar asali Misra
Characteristics
Genre (en) Fassara comedy film (en) Fassara
During 164:0 minti
'yan wasa
External links

Viva Zalata ( Larabci: ڤيڤا زلاطا‎) wani fim ne na wasan barkwanci na yammacin Masar da aka shirya shi a shekarar shekarar 1976 wanda Hassan Hafez ya ba da umarni.[1][2][3][4]

Takaitaccen bayani[gyara sashe | gyara masomin]

Zalata ya yi ƙaura zuwa New Mexico, inda ya zama jarumin birni kuma a ƙarshe ya zama magajin gari. Bayan da Billy the Kid ya kashe shi, 'yarsa Negma ta koma Masar don nemo ɗan uwanta Metwali don daukar fansa. Wani ɗan wasa kuma mai ƙauna fiye da mayaki, Metwali ya yanke shawarar raka ɗan uwansa zuwa New Mexico.[5][6][7][8] Ya koyi abubuwa da yawa a hanyar sa, sai ya ɗau fansar kawunsa ya auri Negma, ya koma unguwar Al-Hussainiyya a birnin Alkahira ya zauna.

'Yan wasa[gyara sashe | gyara masomin]

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

  • Cinema na Misira
  • Jerin fina-finan Masar
  • Jerin fina-finan Masar na 1970s
  • Jerin fina-finan Masar na 1976

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Armes, Roy (2008). Dictionary of African Filmmakers. Indiana University Press. ISBN 978-0253351166.
  2. Brière, Jean-François (January 2008). Dictionnaire des cinéastes africains de long métrage. KARTHALA Editions. ISBN 9782811142506. in French
  3. Cowie, Peter (1977). International Film Guide. Tantivy Press. ISBN 9780498021060.
  4. "Remembering Fouad El-Mohandes: The Master of Egyptian comedy". Ahram Online.
  5. Armes, Roy (2008). Dictionary of African Filmmakers. Indiana University Press. ISBN 978-0253351166.
  6. Brière, Jean-François (January 2008). Dictionnaire des cinéastes africains de long métrage. KARTHALA Editions. ISBN 9782811142506. in French
  7. Cowie, Peter (1977). International Film Guide. Tantivy Press. ISBN 9780498021060.
  8. "Remembering Fouad El-Mohandes: The Master of Egyptian comedy". Ahram Online.