Vladimir Vernadsky

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Vladimir Vernadsky
Farfesa


member of the State Council of the Russian Empire (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa Saint-Petersburg, 28 ga Faburairu, 1863 (Julian)
ƙasa Russian Empire (en) Fassara
Russian Republic (en) Fassara
Russian Socialist Federative Soviet Republic (en) Fassara
Kungiyar Sobiyet
Ukrainian People's Republic (en) Fassara
Mazauni Russian Empire (en) Fassara
Kungiyar Sobiyet
Ƙabila Ukrainians (en) Fassara
Mutuwa Moscow, 6 ga Janairu, 1945
Makwanci Novodevichy Cemetery (en) Fassara
Yanayin mutuwa  (Bugun jini)
Ƴan uwa
Mahaifi Ivan Vernadsky
Mahaifiya Anna Petrovna
Abokiyar zama Q110364095 Fassara
Yara
Karatu
Makaranta Saint Petersburg State University (en) Fassara
Faculty of Physics and Mathematics of the Saint Petersburg University (en) Fassara
Imperial St. Petersburg University (en) Fassara
Matakin karatu doctor rerum naturalium (en) Fassara
doctor (en) Fassara
Thesis director Vasily Dokuchaev (en) Fassara
Andreas Artsruni (en) Fassara
Dalibin daktanci Alexander Fersman (en) Fassara
Leonid Kulik (en) Fassara
Alexander Pavlovich Vinogradov (en) Fassara
Harsuna Rashanci
Harshan Ukraniya
Faransanci
Jamusanci
Malamai Andrey Beketov (en) Fassara
Dmitri Konovalov (en) Fassara
Ɗalibai
Sana'a
Sana'a mai falsafa, geologist (en) Fassara, biologist (en) Fassara, biogeochemist (en) Fassara, chemist (en) Fassara, university teacher (en) Fassara, ecologist (en) Fassara, geochemist (en) Fassara, mineralogist (en) Fassara da Malami
Employers Saint Petersburg State University (en) Fassara
Tavrida National V.I. Vernadsky University (en) Fassara
Academy of Sciences of the USSR (en) Fassara
Imperial Moscow University (en) Fassara
Imperial St. Petersburg University (en) Fassara
Moscow State University (en) Fassara
Kyaututtuka
Wanda ya ja hankalinsa Vasily Dokuchaev (en) Fassara
Mamba National Academy of Sciences of Ukraine (en) Fassara
Russian Academy of Sciences (en) Fassara
Academy of Sciences of the USSR (en) Fassara
Saint Petersburg Academy of Sciences (en) Fassara
Shevchenko Scientific Society (en) Fassara
Imani
Addini mulhidanci
Jam'iyar siyasa Constitutional Democratic Party (en) Fassara

 

Vladimir Ivanovich Vernadsky, ana kuma rubuta shi da Volodymyr Ivanovych Vernadsky (Russian: Владимир Иванович Вернадский,[1] Template:Lang-uk;[2][3] Template:OldStyleDate – 6 January 1945) masanin ma’adanan kasa ne dan Rasha, Yukren, da kuma Soviet kuma masanin kimiyyar sinadaran kasa wanda ake dauka daya daga cikin wadanda suka kirkiri kimiyyar sindaran kasa wato geochemistry, biogeochemistry, da kuma radiogeology. Ya kasance daya daga cikin wadanda suka kirkiri Yukren kuma shugaban Akadamiyyar Kimiyya ta Yukren na farko[4] (a yanzu Akadamiyyar kasa ta Kikiyya ta Yukren ). Vladimir Vernadsky yayi fice matuka da littafinsa na 1926 The Biosphere in inda yayi aiki don inganta da Eduard Suess' kalmar 1875 biosphere, inda yake tsammanantar wa cewa rayuwa ikon duwatsu ne da ke siffanta duniya. A cikin shekara ta 1943 an yi masa lambar yabo ta Stalin Prize. Hoton Vernadsky's na nan ana nuna shi a ₴1,000 hryvnia banknote na Yukren

Kuruciya[gyara sashe | gyara masomin]

Vladimir Vernadsky, Paris 1889

An haifi Vernadsky was a Saint Petersburg, Masarautar Rasha, a rana [28 Febreru] 1863 a cikin dangin ‘yan asalin mazauna Kyev ga iyaye dan kasuwar masarautar Rasha Ivan Vernadsky da kuma mai koyar da waka, Anna Konstantinovich, wadanda suka fito daga dangi masu daraja na tsohuwar Rasha.[5][6] Dangane da labarin dangin shi, kakannin mahaifin shi sun kasance daga Zaporozhian Cossacks.[7] Ivan Vernadsky ya kasance farfesa na tattalin siyaya a Kyiv a Jami’ar St. Vladimir

kafin komawa zuwa Saint Petersburg; a lokacin ya kasance Kansilar Jiha mai aiki kuma yana aiki a majalisar gwamnati na St. Petersburg. Mahaifiyat Vladimir's ta kasance mace mai daraja na daga tsatson mutanen Cossack na Yukren. A cikin shekarar 1868 danginsa sun bulaguri zuwa Kharkiv, sannan a 1873 ya shiga gundumar motsa jini na Kharkiv provincial. Vernadsky ya kammala karatunsa daga Jami’ar Jihar Saint Petersburg a shekarar 1885. A matsayinsa na masanin kimiyar ma’adanai a Jami’ar Jihar Saint Petersburg babu mai koyar da darasi , sannan kuma Vasily Dokuchaev, masanin kimiyyar kasa, da kuma Alexey Pavlov, masanin kimiyyar duwatsu, ne ke koyar da darasib kimiyyar ma’adanai na dan lokacin, Vernadsky ya zabi shiga kimiyyar ma’adanai. Ya yi rubutu ga matarsa Nataliia a ranar 20 ga watan June 1888 daga Switzerland:

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Vladimir Ivanovich Vernadsky". European Geosciences Union (EGU) (in Turanci). Archived from the original on 23 October 2021. Retrieved 22 March 2022. Vladimir Ivanovich Vernadsky was a Ukrainian-Russian scientist
  2. "Vernadsky, Volodymyr". www.encyclopediaofukraine.com. Retrieved 22 April 2022.
  3. Denis, Pishniak. "History of Akademik Vernadsky Station". UAC (in Turanci). Retrieved 22 April 2022.
  4. "Honoring Vladimir Vernadsky: Russian-Ukrainian Scientist's 150th Year Wraps Up". Archived from the original on 3 February 2015. Retrieved 22 March 2022. Vernadsky was a patriot of both Ukraine and Russia
  5. Гумилевский 1988.
  6. "Родословная В. И. Вернадского". Государственный геологический музей им. В. И. Вернадского РАН. Archived from the original on 2022-10-06. Retrieved 2022-10-06.
  7. Книжкова виставка – «Життя, присвячене науці» – до 150-річчя від дня народження В. І. Вернадського (1863–1945) [Book exhibition – "A life devoted to science" – the 150th anniversary of VI Vernadsky (1863–1945)] (in Harshen Yukuren). Nplu.org. 12 February 2013. Retrieved 17 May 2015.