Wakilan Majalisar Tarayyar Najeriya daga Neja

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Majalisar Dokokin Najeriya daga Jihar Neja
Nigerian National Assembly delegation (en) Fassara
Bayanai
Ƙasa Najeriya

Tawagar Majalisar Dokokin Najeriya daga Jihar Neja ta ƙunshi Sanatoci uku da Wakilai tara.

Majalisar 6th (2007–2011)[gyara sashe | gyara masomin]

An ƙaddamar da Majalisar Ƙasa ta 6 (2007–2011) a ranar 5 ga watan Yunin shekara ta 2007. Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta lashe kujerun majalisar dattawa uku da na wakilai guda shida. Jam'iyyar All Nigeria Peoples Party (ANPP) ta lashe kujeru uku na Majalisar Wakilai.

Sanatocin da ke wakiltar jihar Neja a majalisa ta 6 sune kamar haka:[1]

Sanata Mazabar Jam'iyya
Dahiru Awaisu Kuta Gabas PDP
Nuhu Aliyu Labbo Arewa PDP
Zainab Abdulkadir Kure Kudu PDP

Wakilai a Majalisar ta 6 sune kamar haka:

Wakili Mazabar Jam'iyya
Abdullahi Idris Garba Kontagora/Wushishi/Mariga/Mashegu ANPP
Alhaji Baba Agaie Agaie/Lapai PDP
Bala Adamu Kuta Shiroro/Rafi/Munyn ANPP
Isah Shaba Ibn Bello Bida/Gbako/Katcha PDP
James Baitachi BOSSO/PAIKORO PDP
Mikail Al-Amin Bmitosahi Chanchaga ANPP
Mohammed Jibo Borgu/Agwara PDP
Mohammed K. Darangi Magama/Rijau PDP
Muktar M. Ahmed Gurara/Suleja/Tafa PDP

Majalisar 8th (2015–2019)[gyara sashe | gyara masomin]

Sanata Mazabar Jam'iyya
Umar Umaru Gabas APC
Abdullahi Aliyu Sabi Arewa APC
Sani Mohammed Kudu APC

Wakili a majalisa ta 8.

Wakili Mazabar Jam'iyya
Kontagora/Wushishi/Mariga/Mashegu
Agaie/Lapai
Shiroro/Rafi/Munyn
Bida/Gbako/Katcha APC
BOSSO/PAIKORO APC
Muhammad Umar Bago Chanchaga APC
Borgu/Agwara
Magama/Rijau
Gurara/Suleja/Tafa P

Majalisar 9th (2019–2023)[gyara sashe | gyara masomin]

Sanata Mazabar Jam'iyya
Sani Mohammed Musa Gabas APC
Aliyu Sabi Abdullahi Arewa APC
Muhammad Bima Enagi Kudu APC

Wakilai a Majalisa ta 9.

Wakili Mazabar Jam'iyya
Kontagora/Wushishi/Mariga/Mashegu
Agaie/Lapai
Shiroro/Rafi/Munyn
Saidu Musa Abdul Bida/Gbako/Katcha APC
Shehu Barwa Beji BOSSO/PAIKORO APC
Muhammad Umar Bago Chanchaga APC
Borgu/Agwara
Magama/Rijau
Gurara/Suleja/Tafa

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Senators – Nasarawa". National Assembly of Nigeria. Archived from the original on 3 March 2016. Retrieved 6 June 2010.