Waramutsého! (fim)
Appearance
| Waramutsého! (fim) | |
|---|---|
| Asali | |
| Mahalicci |
Bernard Auguste Kouemo Yanghu (mul) |
| Lokacin bugawa | 2009 |
| Ƙasar asali | Kameru, Faransa da Beljik |
| Characteristics | |
| Genre (en) |
sport film (en) |
| Launi |
color (en) |
| External links | |
|
Specialized websites
| |
Waramutsého! fim ɗin shekarar 2008 ne.
Takaitaccen bayani
[gyara sashe | gyara masomin]Kabera da Uwamungu maza biyu ne daga ƙasar Ruwanda da ke zaune tare a ƙauyen Toulouse. Rikici ya ɓarke a ƙasarsu kuma Kabera ya gano cewa ’yan uwansa sun shiga kisan gillar da aka yi wa dangin babban abokinsa, Uwamungu.
Kyauta
[gyara sashe | gyara masomin]- Festival Cinema Africano Asia America Latina de Milán 2009
- FESPACO 2009