Jump to content

William Moulton Marston

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
William Moulton Marston
Rayuwa
Haihuwa Saugus (en) Fassara, 9 Mayu 1893
ƙasa Tarayyar Amurka
Mutuwa Rye (en) Fassara, 2 Mayu 1947
Makwanci Ferncliff Cemetery (en) Fassara
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi (Ciwon daji na fata)
Ƴan uwa
Mahaifiya Annie Dalton-Marston (Moulton)
Abokiyar zama Elizabeth Holloway Marston (en) Fassara
Ma'aurata Olive Byrne (en) Fassara
Karatu
Makaranta Jami'ar Harvard
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a comics writer (en) Fassara, psychologist (en) Fassara, marubuci da marubin wasannin kwaykwayo
Employers American University (en) Fassara
Tufts University (en) Fassara
Muhimman ayyuka Wonder Woman (en) Fassara
Wonder Woman (en) Fassara
Kyaututtuka
IMDb nm0551376

William Moulton Marston (9 ga watan Mayu, shekara ta 1893 zuwa 2 ga watan Mayu, shekara ta 1947), wanda aka fi sani da sunan alkalami Charles Moulton kuma masanine akan ilimin halayyar dan adam na kasar Amurka wanda, tare da matarsa Elizabeth Holloway, suka kirkiro samfurin farko na polygraph. An kuma san shi sosai a harkar rubuce-rubuce kuma ya kasance mai taimakon kuma marubucin littafi na ban dariya wanda ya kirkiro halin Wonder Woman .

Matar shi biyu,

Elizabeth Holloway Marston, da abokin rayuwa, Olive Byrne, sun yi tasiri sosai ga halittar Wonder Woman.[1]

An shigar da shi cikin Hall of Fame na Comic Book a shekara ta alif dubu biyu da a sherin da shidda 2006.

Tarihin rayuwa shi

[gyara sashe | gyara masomin]

Rayuwa shi ta farko da aiki

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. "BU Alumni Web :: Bostonia :: Fall 2001". Archived from the original on January 4, 2007.