Jump to content

Willie Obiano

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Willie Obiano
Gwamnan jahar Anambra

17 ga Maris, 2014 - 17 ga Maris, 2022
Peter Obi - Charles Chukwuma Soludo (en) Fassara
Rayuwa
Cikakken suna Willie Obiano
Haihuwa Anambra, 8 ga Augusta, 1955 (68 shekaru)
ƙasa Najeriya
Ƙabila Tarihin Mutanen Ibo
Harshen uwa Harshen Ibo
Ƴan uwa
Abokiyar zama Ebele Obiano (en) Fassara
Karatu
Makaranta Jami'ar Lagos
Christ the King college Onitsha
Harsuna Turanci
Harshen Ibo
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa, accountant (en) Fassara da Ma'aikacin banki
Imani
Jam'iyar siyasa All Progressives Grand Alliance

Willie Obiano (an haife shi a August 8, 1955) Dan Nijeriya, ne kuma Dan siyasa.

tsohon ma'aikacin banki ne, kuma zababben gwamna na hudu a Jihar Anambra, Nijeriya.[1][2][3] kuma maici ayanzu.

  1. "Labour leaders praise Obiano on workers' welfare". Daily Sun. Retrieved 2 May 2015.
  2. The Union. "Gov. Obiano's Scorecard 100 Days After". The Union. Archived from the original on 25 June 2014. Retrieved 2 May 2015.
  3. Leadership Newspaper (24 June 2014). "Anambra Residents Laud Obiano's Performance In 100 Days In Office". Nigerian News from Leadership News. Retrieved 2 May 2015.