Jump to content

Xavi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Xavi
Rayuwa
Cikakken suna Xavier Hernández Creus
Haihuwa Terrassa (en) Fassara, 25 ga Janairu, 1980 (44 shekaru)
ƙasa Ispaniya
Ƴan uwa
Ahali Óscar Hernández Creus (en) Fassara
Karatu
Harsuna Yaren Sifen
Catalan (en) Fassara
Sana'a
Sana'a association football manager (en) Fassara da ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Spain national under-18 football team (en) Fassara1997-1998100
FC Barcelona Atlètic (en) Fassara1997-2000613
  Spain national under-17 football team (en) Fassara1997-1997102
  Spain national under-21 association football team (en) Fassara1998-2001257
  Catalonia national football team (en) Fassara1998-2014122
  FC Barcelona1998-201550558
  Spain national under-20 football team (en) Fassara1999-199962
  Spain national association football team (en) Fassara2000-201413313
  Spain national under-23 football team (en) Fassara2000-200062
Al Sadd Sports Club (en) Fassara2015-Mayu 20198221
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Nauyi 68 kg
Tsayi 170 cm
Kyaututtuka

Xavier Hernández Creus[1] ( Catalan: [ˈƩaβi əɾˈnandəs ˈkɾɛws], Spanish: [ˈTʃaβi eɾˈnandeθ ˈkɾews] ; an hai feshi 25 ga watan Janairu shekara ta 1980), wanda aka fi sani da Xavi , ƙwararren manajan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar sifen kuma tsohon ɗan wasa wanda shine manajan kulob din Al Stars na Qatar Stars League . Anyi la'akari da ɗayan mafi kyawun 'yan wasan tsakiya na kowane lokaci, Xavi ya shahara saboda wucewarsa,da hangen nesa, da riƙe bol, da matsayinsa. [2] [3]

Xavi yakoma La Masia, makarantar matasa ta Barcelona, yana dan shekara 11, kuma ya fara buga wasan farko da Mallorca a watan Agusta na shekara ta 1998. A cikin duka, ya buga wasannin hukuma 767, tsohon rikodin kulob - wanda Lionel Messi ke rike dashi yanzu - kuma ya zira kwallaye tamanin dabiyar85. Xavi shi ne dan wasa na farko a tarihin kulob din daya buga wasannin gasar cin kofin duniya ta Turai Dari dahamsin150 da na FIFA a hade. Tare da Barcelona, Xavi ya lashe kofunan LaLiga takwas da kofin Zakarun Turai hudu. Xavi yazo na uku a Gwarzon dan kwallon duniya na shekara ta 2009, sannan yazo na uku don kyautar wanda zai gaje shi, FIFA Ballon da'Or, a shekara ta 2010, da shekara ta 2011 . A cikin shekara ta 2011, ya kasance mai tsere zuwa Lionel Messi don kyautar gwarzon UEFA na Turai . A shekara ta 2015, yabar Barcelona zuwa Al Sadd, inda ya lashe kofuna hudu kafin yayi ritaya a shekara ta 2019. Yana daya daga cikin 'yan wasan da'akayi rikodin da sukayi fitattun kwararru sama da dubu daya1,000.