Messi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Messi
Lionel Messi 20180626.jpg
UNICEF Goodwill Ambassador (en) Fassara

2010 -
Rayuwa
Cikakken suna Lionel Andrés Messi
Haihuwa Rosario (en) Fassara, 24 ga Yuni, 1987 (34 shekaru)
ƙasa Argentina
Ispaniya
Italiya
Mazaunin Barcelona
Rosario (en) Fassara
Faris
ƙungiyar ƙabila Italian Argentines (en) Fassara
Harshen uwa Spanish (en) Fassara
Yan'uwa
Mahaifi Jorge Messi
Abokiyar zama Antonella Roccuzzo (en) Fassara  (30 ga Yuni, 2017 -
Yara
Yan'uwa
Karatu
Harsuna Spanish (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
CA Newell’s Old Boys.svg  Newell's Old Boys (en) Fassara1995-2000
FC Barcelona C (en) Fassara2003-2004105
FC Barcelona B (en) Fassara2004-2005226
Flag of Argentina.svg  Argentina national under-20 football team (en) Fassara2004-20051814
FC Barcelona2005-2021778672
Flag of Argentina.svg  Argentina national football team (en) Fassara2005-15176
Argentina Olympic Logo.png  Argentina national under-23 football team (en) Fassara2008-200852
Paris Saint-Germainga Augusta, 2021-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Mai buga tsakiya
Lamban wasa 30
Nauyi 72 kg
Tsayi 170 cm
Employers UNICEF
FC Barcelona  (2005 -  2021)
Paris Saint-Germain  (2021 -
Kyaututtuka
IMDb nm2177779
messi.com

Lionel Andrés Messi [note 1] ( Spanish pronunciation: [abubuwan da ke faruwa] ( </img>  ; An haife shine a 24 ga watan Yuni, a shekara ta 1987), wanda kuma aka sani da Leo Messi, ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Argentina wanda ke taka leda a gaba Kungiyar Ligue daya (1), ta Paris Saint-Germain kuma shike jagorantar kungiyar kwallon kafa ta Argentina . Sau da yawa ana ɗaukarsa mafi kyawun ɗan wasa a duniya kuma ana ɗaukarsa ɗayan manyan 'yan wasa na kowane lokaci, Messi ya ci lambar yabo ta Ballon d'Or guda shida, [note 2] rikoddin takalmin zinari na Turai guda shida, kuma a cikin shekara ta( 2020), an sanya masa suna, Kungiyar Mafarkin Ballon d'Or . Har ya bar kulob din a shekara ta( 2021), ya shafe tsawon rayuwarsa ta kwararrun tare da Barcelona, inda ya lashe kofuna (35), da suka hada da kufinan La-Liga, da Copa-del-Rey bakwai da gasar zakarun Turai hudu.Gwarzon gola da kuma ɗan wasan kwallon kafa, Messi yana riƙe da mafi yawan kwallo a La Liga (474),La-Liga da kakar gasar Turai (50),mafi yawan hat-trick a La Liga (36) da UEFA Champions League (8), kuma mafi yawan taimakawa a La Liga shekara ta (192), kakar La Liga (21) da Copa América (17). Har ila yau, yana riƙe rikodin don mafi yawan burin duniya ta wani ɗan Kudancin Amurka (79).Messi ya zira kwallaye sama da 750 a kungiyar da kasa,kuma yana da mafi yawan kwallaye da dan wasa ya samu a kungiya daya.

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. "Profile: Lionel Andrés Messi". FC Barcelona. Retrieved 8 September 2015.
  2. Balagué 2013, pp. 32–37.
  3. "2014 FIFA World Cup Brazil: List of Players" (PDF). FIFA. 10 June, 2014. p. 2. Retrieved 8 September 2015. Check date values in: |date= (help)
  4. Marsden, Sam (2 November 2017). "Messi donates to charity after libel case win". ESPN. Retrieved 3 November 2017.
  5. Lacombe, Rémy (11 January 2016). "Messi,le Cinquième Élément". France Football. Retrieved 26 May 2016.
  6. "Messi, Lloyd, Luis Enrique and Ellis Triumph at FIFA Ballon d'Or 2015". FIFA. 11 January 2016. Retrieved 26 May 2016.Cite error: <ref> tags exist for a group named "note", but no corresponding <references group="note"/> tag was found