Jump to content

Xavi Simons

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Xavi Simons
Rayuwa
Cikakken suna Xavi Quentin Shay Simons
Haihuwa Amsterdam, 21 ga Afirilu, 2003 (21 shekaru)
ƙasa Kingdom of the Netherlands (en) Fassara
Ƴan uwa
Mahaifi Regillio Simons
Karatu
Harsuna Dutch (en) Fassara
Yaren Sifen
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Paris Saint-Germain F.C. Reserves and Academy (en) Fassara23 ga Yuli, 2019-
Paris Saint-Germain2020-2022
  PSV Eindhoven2022-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Tsayi 1.79 m
xavisimons.com

Xavier Quentin Shay Simons (an haife shi a ranar 21 ga Afrilu 2003) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya na kai hari ko kuma ɗan wasan dama na ƙungiyar Bundesliga RB Leipzig, a matsayin aro daga ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Ligue 1 Paris Saint-Germain, da ƙungiyar Netherlands.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]