Xavier Yombandje

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Xavier Yombandje
Ɗan Adam
Bayanai
Jinsi namiji
Ƙasar asali Cadi
Suna Xavier
Shekarun haihuwa 9 ga Yuli, 1956
Wurin haihuwa Koumra (en) Fassara
Harsuna Larabci da Faransanci
Sana'a Catholic priest (en) Fassara da Catholic bishop (en) Fassara
Muƙamin da ya riƙe diocesan bishop (en) Fassara da diocesan bishop (en) Fassara
Addini Cocin katolika
Consecrator (en) Fassara Joachim N'Dayen, Matthias N'Gartéri Mayadi da Edouard Mathos (en) Fassara

François Xavier Yombandje (Koumra ;an Haifeta a ranar 9 ga watan Yulin shekarata alif 1956).tsohon bishop Roman Katolika ne na Afirka ta Tsakiya.

An haifi Yombandje a ranar 9 ga watan Yulin shekarata alif 1956 a Koumra, Chadi. An naɗa shi firist a cikin shekarar 1985. A shekarar alif 1997 ya zama bishop na Kaga-Bandoro da kuma a shekarar 2004 na Bossangoa. Ya kasance shugaban taron Episcopal na Afirka ta Tsakiya.

Yombandje ya yi murabus daga aikinsa na kiwo a ranar 16 ga watan Mayun shekarata alif 2009 bayan wani bincike na Vatican ya gano cewa limamai da yawa na yankin sun karya alƙawarin su na tsabta, talauci da biyayya. An kuma ambaci Yombandje musamman don samun matar aure. Makonni kaɗan bayan haka babban Bishop na Bangui, Paulin Pomodimo, shi ma ya yi murabus. [1] [2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Vatican investigation rebukes Central African Republic’s priests over celibacy violations CatholicCulture.org (retrieved March 7, 2011)
  2. Central Africa: “Priests strike” in protest at the resignation of the archbishop of Bangui Archived 2016-05-29 at the Wayback Machine Documentation Information Catholiques Internationales (retrieved March 7, 2011)