Yaren Atsam
Appearance
| Yaren Atsam | |
|---|---|
| Cawai | |
| |
| Baƙaƙen boko | |
| Lamban rijistar harshe | |
| ISO 639-3 |
cch |
| Glottolog |
atsa1241[1] |
Atsam ( Tyap: Tsamyia̱, Hausa: Chawai, Cawai, Chawe ), yaren Kainji ne na Najeriya . Mutanen Atsam ne suke magana dashi, galibi ni ana samun sune a karamar hukumar Kauru ta jihar Kaduna da karamar hukumar Bassa ta jihar Filato, Middle Belt, Najeriya.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Yaren Atsam". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.