Yaren Ura /Ɓurawa
Appearance
| Yaren Ura /Ɓurawa | |
|---|---|
| Lamban rijistar harshe | |
| ISO 639-3 |
ula |
| Glottolog |
fung1245[1] |

Ɓurawa, ko Ura waɗanda kuma aka fi sani da Ɓurawa da Hausa (Ɓura), yaren Kainji ne na Jihar Neja, Najeriya. Mafi yawan ura suna a ƙauyukan Pandogari ne.
Suna zaune a ƙauyuka biyar na Gulbe, Gabi Tuƙurbe, Urenciki/ɓuranciki, Ringa, Ringa kusan itace hedkwatar harshen Ɓura, da Ta-utana a kan hanyar Pandogari/Allawa a ƙaramar hukumar Rafi, Kagara, Najeriya. amma akwai bambanci tsakanin yaren Fongu da Ura/Ɓura sai dai bambancin ba sosai ba, akwai kuma bambancin al'ada Fongu da ta ɓurawa.[2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Yaren Ura /Ɓurawa". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.
- ↑ Blench, Roger (2012). "Kainji languages" (PDF). Retrieved 19 November 2021.