Yaƙin Karbala
Appearance
| ||||
| ||||
Iri | faɗa | |||
---|---|---|---|---|
Bangare na | Second Fitna (en) | |||
Kwanan watan | 10 Oktoba 680 (Gregorian) (10 Muharram (en) , 61 AH (en) ) | |||
Wuri | Karbala | |||
An yi yakin Karbala a ranar Muharram 10, a shekara ta 61 bayan hijira ta kalandar Musulunci (10 ga Oktoba 10, 680 AD) a Karbala, a cikin Iraki ta yanzu. [1] Wasu tsirarun magoya bayansa da dangin jikan Annabi Muhammad, Husayn bn Ali sun yi fada da babbar rundunar da ke yi wa Yazid I, halifa Umayyawa hidima. [2] [3] Umayyawa sun ci nasara. Dakarun Ali ‘ yan Shi’a ne. ‘Yan Shi’a a kowace shekara suna tunawa da yaƙin ranar Ashura.