Jump to content

Hijira kalanda

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Hijira kalanda
lunar calendar (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na 12 month calendar (en) Fassara
Bangare na Islamic culture (en) Fassara
Gagarumin taron Hijira
Kalanda hutun musulunci

Hijira kalanda ;kalanda wata abuce da musulmai suke amfani da'ita a fadin duniya domin kididdige kwanaki da watanni dan sanin ranar da za'ayi Azumin Watan Ramadan, da sauran bukukuwan musulunci na shekara kaman karaman sallah da babban sallah.

Hijira asali kalman Larabci ce aka arota zuwa yaran Hausa (ma'anar kalmar shine kaura daga wani guri zuwa wani guri, amman galibi domin samun salama.) wanda kalmar data dace da ita a hausa itace Kaura, amman ma'anan kalmar a addinin Musulunci na nufin:- "Hijiran da Manzon Allah yayi tare da Abubakar Siddiq daga Makka zuwa Madinah (Yasrib) acikin shekara ta 622) [1] bayan kafiran makka sun tsara zasu kashe shi acikin watan Janairun shekara ta 622, sai Allah ya umurci Annabi da yayi Hijira daga Makka zuwa Madinah, wanda a wancan lokacin ana kiran garin da Yasriba, zuwan Annabi garin madina, sai aka canzama garin suna da Madina ma'ana Birni[2][3] [4][5][6][7][8][9]

Daga wannan lokacin ne aka fara kidayar watannin musulunci.

Akwai watanni guda hudu masu alfarma a cikin watanni goma sha-biyu na musulunci sune;

  • Rajab watan bakwai(7), and the three consecutive months of
  • Dhū al-Qa‘dah (11),
  • Dhu al-Ḥijjah (12) and
  • Muharram (1).[10][11]
No. Suna Ma'ana Bayanai akan watannin
1 Muharram Mai alfarma
2 Safar Balaguro
3 Rabi al-Awwal Watan farko
4 Rabi' al-Thani Wata na biyu
5 Jumada al-Ula
6 Jumada al-Akhirah
7 Rajab
8 Sha'ban
9 Ramadan Zafi
10 Shawwal
11 Zulkida Ka'ida
12 Zulhajji Watan Hajji
  1. Marom, Roy (Fall 2017). "Approaches to the Research of Early Islam: The Hijrah in Western Historiography". Jama'a. 23: vii.
  2. Moojan Momen (1985), An Introduction to Shi'i Islam: History and Doctrines of Twelver Shi'ism, Yale University Press, New edition 1987, p. 5.
  3. F.A. Shamsi, "The Date of Hijrah", Islamic Studies 23 (1984): 189–224, 289–323 (JSTOR link 1 + JSTOR link 2).
  4. Dale F. Eickelman (1990). Muslim Travellers: Pilgrimage, Migration and the Religious Imagination. University of California Press. p. 30. ISBN 978-0-520-07252-7.
  5. Elaine Padilla, Peter C. Phan (editors) (2014). Theology of Migration in the Abrahamic Religions. Palgrave Macmillan. p. 15. ISBN 978-1-137-00104-7.CS1 maint: extra text: authors list (link)
  6. Ian Richard Netton (2011). Islam, Christianity and the Mystic Journey: A Comparative Exploration. Edinburgh University Press. p. 55. ISBN 978-0-7486-4082-9.
  7. Fazlur Rehman Shaikh (2001). Chronology of Prophetic Events. London: Ta-Ha Publishers Ltd. pp. 91
  8. Shibli Nomani. Sirat-un-Nabi. Vol 1. Lahore.
  9. Holt, Lambton, and Lewis (2000), p. 40.
  10. "Center for Muslim-Jewish Engagement". usc.edu. Archived from the original on 28 August 2014.
  11. Richards, E. G. (2012). "Calendars" (PDF). In Urban, Sean E.; Seidelmann, P. Kenneth (eds.). Explanatory Supplement to the Astronomical Almanac. Mill Valley, CA: University Science Books. p. 606. ISBN 978-1-891389-85-6. Archived from the original (PDF) on 2019-04-30. Retrieved 2019-11-11.