Yemi Alade

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Yemi Alade

Yemi Eberechi Alade (an haife ta ran 13 ga Maris a shekara ta 1989 a cikin jihar Abia - ) mawakiyar Nijeriya ce.