Yero Ibrahim Bello
Appearance
Mayu 1999 - Mayu 2007 - Ahmad Idris → District: Wase | |||
| Rayuwa | |||
| ƙasa | Najeriya | ||
| Karatu | |||
| Harsuna | Turanci | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
Yero Ibrahim Bello ya kasance ɗan siyasan Najeriya ne kuma malami kuma ɗan majalisa daga jihar Filato a Najeriya. An haifi Bello a ranar 9 ga watan Fabrairu, shekara ta 1962 a Jihar Filato. Yana da aure. [1]
Bello ya kammala karatu a jami'ar Ahmadu Bello dake Zaria. [1]
Ɗan siyasa ne kuma malami. Daga shekarun 1999 zuwa 2003, ya wakilci mazaɓar Wase a majalisar wakilai. [2] [3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 Adeolu (2017-03-01). "YERO, Hon. Bello Ibrahim". Biographical Legacy and Research Foundation (in Turanci). Retrieved 2024-12-30. Cite error: Invalid
<ref>tag; name "BLERF" defined multiple times with different content - ↑ "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2024-12-30.
- ↑ Adeolu (2017-03-01). "YERO, Hon. Bello Ibrahim". Biographical Legacy and Research Foundation (in Turanci). Retrieved 2024-12-30.