Yuhi Amuli

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Yuhi Amuli
Rayuwa
ƙasa Ruwanda
Sana'a
Sana'a darakta
IMDb nm9121930

Yuhi Amuli darektan fim ne, marubucin shirin fim kuma furodusa daga Rwanda.[1]

Rayuwa sa[gyara sashe | gyara masomin]

Bayan ya fita daga makarantar shari'a a 2014, ya halarci wasu tarurrukan rubuce-rubucen allo da jagoranci a duk duniya; ciki harda Maisha Film Lab a 2014. Shi tsohon dalibi ne na Berlinale Talents.

Fim ɗinsa na farko daya faa bayar da umarni shine, A Taste Of Our Land (2020) wanda aka fara haska shirin a Bikin Fim na Pan African a Los Angeles kuma ya lashe lambar yabo ta Jury don Mafi kyawun Fim ɗin Ba da labari na Farko. Fim ɗin ya lashe lambar yabo ta African Movie Academy Awards (2020) don Mafi kyawun Fim ɗin Farko na Darakta.

Tare da nasa aikin fim, ya yi aiki a matsayin jami'in hulda da jama'a na bikin fina-finan Afirka na Mashariki a Kigali na tsawon shekaru biyar.

Fina-finai[gyara sashe | gyara masomin]

  • Ishaba (2015)[2][3]
  • Akarwa (2017) [4]
  • Kazungu (2018)[5]
  • A Taste Of Our Land (2020)[6]

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Interview: Rwandan Director Yuhi Amuli on His Magnetic Relationship With Film". OkayAfrica (in Turanci). 2020-10-02. Retrieved 2022-08-03.
  2. "Yuhi Amuli talks about his love for cinema". The New Times | Rwanda (in Turanci). 2017-03-28. Retrieved 2022-08-03.
  3. Oguntimehin, Babatunde (2022-06-02). "Rwandan Movie Vies For Top Prize at African Film Festival in Morocco". News Central TV | Latest Breaking News Across Africa, Daily News in Nigeria, South Africa, Ghana, Kenya and Egypt Today. (in Turanci). Retrieved 2022-08-03.
  4. "Two Rwandan films selected for Al Jazeera's Africa Direct". The New Times | Rwanda (in Turanci). 2021-11-11. Retrieved 2022-08-03.
  5. "Kazungu". www.luxorafricanfilmfestival.com. Retrieved 2022-08-03.
  6. DIFF | A Taste of Our Land Durban International Film Festival - 21–30 July 2022 (in Turanci), archived from the original on 2022-08-03, retrieved 2022-08-03