Yusuf Alkaradawi
![]() | |
---|---|
| |
Rayuwa | |
Haihuwa |
Saft Turab (en) ![]() |
ƙasa |
Misra Qatar |
Mazaunin |
Tanta Kairo Doha |
ƙungiyar ƙabila |
Larabawa Misirawa |
Harshen uwa | Larabci |
Yan'uwa | |
Yara |
view
|
Karatu | |
Makaranta |
Jami'ar Al-Azhar (1944 - 1958) |
Harsuna | Larabci |
Malamai |
Hassan al-Banna (en) ![]() |
Sana'a | |
Sana'a |
Malamin akida, Marubuci/Marubuciya, television preacher (en) ![]() |
Employers |
Qatar University (en) ![]() |
Kyaututtuka | |
Imani | |
Addini | Mabiya Sunnah |
Yusuf al-Qaradawi (; ko kuma Yusuf al-Qardawi; An haifeshi ne a ranar 9 ga watan satumban shekarar 1926) dan Egypt ne kuma malamin Musulunci amman yana zaune ne a Doha, wato kasar Qatar, kuma shine shugaban kungiyar International Union of Muslim Scholars.[1] ya karfafa ma Hassan al Banna, Abul A'la Maududi da kuma Naeem Siddiqui.[2] ya shahara ne akan aikin sa daye keyi mai suna "الشريعة والحياة", al-Sharīʿa wa al-Ḥayāh ma'ana ("Shari'a da kuma Rayuwa "), wanda ake nunawa a tashan sadarwa na Al Jazeera, wanda ke da kimanin mutane masu kallo sama da 40-60 miliyan a duka duniya.[3][4]Kuma an san shi da IslamOnline, yanar gizo wacce ya taimaka mawa a shekarar 1997 kuma shine shugabanta.
Karatu[gyara sashe | Gyara masomin]
Alkardawi ya wallafa littattafai fiye da 120,[4] hade da The Lawful and the Prohibited in Islam da kuma Musulunci[3][5]
Diddigin bayani[gyara sashe | Gyara masomin]
- ↑ AFP (news agency) (11 May 2014). "Qatar-based cleric calls for Egypt vote boycott". Yahoo News. Archived from the original on 16 June 2014.
- ↑ Al-Qaradawi, Yusuf (2002). Ibn al-Qarya wa-l-Kuttab: Malamih Sira wa-Masira, Vol. 1. Dar al-Shorouq. p. 245
- ↑ 3.0 3.1 No.9 Sheikh Dr Yusuf al Qaradawi, Head of the International Union of Muslim Scholars – "The 500 most influential Muslims in the world 2009", Prof John Esposito and Prof Ibrahim Kalin – Edmund A. Walsh School of Foreign Service, Georgetown University
- ↑ 4.0 4.1 Smoltczyk, Alexander (15 February 2011). "Islam's Spiritual 'Dear Abby': The Voice of Egypt's Muslim Brotherhood". Der Spiegel. Retrieved 11 July 2014.
- ↑ "Al-Qaradawi Turns Down Offer to Assume Leadership of the Muslim Brotherhood". Al Jazeera. 12 January 2004.