Jump to content

Yusuf Barnabas Bala

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Yusuf Barnabas Bala
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

5 ga Yuni, 2007 - 6 ga Yuni, 2011
mataimakin gwamna

Rayuwa
Haihuwa Kaura, 1956
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Yaren Tyap
Mutuwa 11 ga Yuli, 2021
Ƴan uwa
Abokiyar zama Aisha
Karatu
Makaranta Jami'ar jahar Lagos
Harsuna Sholyio (en) Fassara
Yaren Tyap
Turanci
Hausa
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da Masanin gine-gine da zane
Imani
Addini Protestan bangaskiya
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress
Congress for Progressive Change (en) Fassara

Yusuf Barnabas Bala anfi saninsa da Bala Bantex (an haife shi a shekarar 1956 kuma ya mutu a ranar 11 ga watan Yulin 2021) ɗan siyasan Nijeriya ne, kuma mai zane, wanda ya riƙe muƙamin mataimakin gwamnan Jihar Kaduna, Nijeriya daga shekarar 2015 zuwa 2019. Shine tsohon chairman na jam'iya maici APC a jihar Kaduna kuma shi yakafa kamfanin Bantex Consortium.[1][2]

  1. https://www.thecable.ng/2019-el-rufais-deputy-to-run-against-only-pdp-senator-in-kaduna
  2. Mohammed, Ibrahim (26 July 2018). "Kaduna deputy governor declares for senate seat". Premium Times Nigeria. Retrieved 23 March 2019.