Zaben Jahar Zamfara na 2015.

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Infotaula d'esdevenimentZaben Jahar Zamfara na 2015.
Iri gubernatorial election (en) Fassara
Kwanan watan 11 ga Afirilu, 2015
Ƙasa Najeriya
2015 Zamfara State gubernatorial election
← 2011 April 11, 2015 2019 →
 
Nominee Abdul'aziz Abubakar Yari Mamuda Aliyu Shinkafi
Party APC PDP
Popular vote 716,964 201,938

Governor before election

Abdul'aziz Abubakar Yari ANPP

Elected Governor

Abdul'aziz Abubakar Yari APC

Zaben gwamnan jihar Zamfara na 2015 shi ne zaben gwamnan jihar Zamfara karo na 5 . Wanda aka gudanar a ranar 11 ga Afrilu, 2015, dan takarar jam’iyyar All Progressives Congress, Abdul’aziz Abubakar Yari ya lashe zaben, inda ya doke Mamuda Aliyu Shinkafi na jam’iyyar People’s Democratic Party . [1]

APC na fidda gwani[gyara sashe | gyara masomin]

Dan takarar jam’iyyar APC, Abdul’aziz Abubakar Yari ne ya lashe tikitin tsayawa takara na jam’iyyar. An gudanar da zaben fidda gwani na APC a shekarar 2014. [2]

zaben fidda gani na Jam'iyyar PDP[gyara sashe | gyara masomin]

Dan takarar jam’iyyar PDP, Mamuda Aliyu Shinkafi ne ya lashe tikitin tsayawa takara na jam’iyyar. An gudanar da zaben fidda gwani na jam’iyyar PDP a shekarar 2014.

Sakamakon Zaben[gyara sashe | gyara masomin]

‘Yan takara 20 ne suka fafata a zaben. Abdul'aziz Abubakar Yari na jam'iyyar All Progressives Congress ne ya lashe zaben da kuri'u 716,964 Mamuda Aliyu Shinkafi na jam'iyyar PDP . yasamu kuri'u 201,938

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://nigeriaelections.stearsng.com/state/ZM/governor/2015
  2. https://www.premiumtimesng.com/regional/nwest/181396-gov-yari-of-apc-re-elected-in-zamfara.html