Zaben gwamnan jihar Kano na 2011

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Infotaula d'esdevenimentZaben gwamnan jihar Kano na 2011
Iri gubernatorial election (en) Fassara
Kwanan watan 26 ga Afirilu, 2011
Ƙasa Najeriya
Applies to jurisdiction (en) Fassara jihar Kano

A ranar 26 ga Afrilu, 2011 ne aka gudanar da zaben gwamnan jihar Kano a shekarar 2011. Dan takarar PDP Rabiu musa Kwankwaso ne ya lashe zaben inda ya doke Dan takarar jam'iyyar ANPP Salihu Sagir Takai da wasu 'yan takara 12. [1]

Rabiu musa Kwankwaso ya zama dan takarar jam’iyyar PDP a zaben fidda gwani, inda ya samu kuri’u 1,555 inda ya doke Habibu Idris Shuaibu wanda ya samu kuri’u 89, Mohammed Adamu Bello mai kuri’u 71 da Kabiru Kama Kasa wanda ya samu kuri’u 0. [2]

Magaji Abdullahi ya kasance dan takarar ACN, Lawal Jafaru Isa dan takarar CPC . Salihu Sagir Takai ya kasance dan takarar jam'iyyar ANPP .

Sakamakon Zaben[gyara sashe | gyara masomin]

Rabiu musa Kwankwaso daga jam'iyyar PDP ne ya lashe zaben inda ya doke sauran 'yan takarar 13.[3][4][5][6]

Adadin wadanda sukayi rijistar katin zabe a jahar 5,190,382 Adadin wadanda suka kada kuri'a 2,477,112 Adadin karbarbiyar kuri'a Adadin kuri'ar da aka soke 67,420.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://africanelections.tripod.com/ng_2011governor.html
  2. https://www.vanguardngr.com/2011/04/kano-returns-kwankwaso-to-power/
  3. Foundation, Thomson Reuters. "TABLE-Nigerian governorship election results". news.trust.org. Retrieved 2021-04-06.
  4. "Ruling party leads in Nigerian governorship elections - People's Daily Online". en.people.cn. Archived from the original on 2021-04-30. Retrieved 2021-04-06.
  5. "Kotu ta tabbatar da zaben Rabi'u Kwankwaso". BBC News Hausa. 2011-11-01. Retrieved 2021-04-06.
  6. "The 'second coming 'of Kannywood". Daily Trust (in Turanci). Retrieved 2021-04-06.