Jump to content

Ƴan gudun hijira

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
'Yan gudun hijira
sana'a
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na displaced person (en) Fassara
Sansanin Yan hijira
'Yan Gudun Hijiran kasar Siriya
wasu 'yan gudun hijira
hoton yan gudun hijira

Ƴan gudun hijira sune mutanen da suka bar gidajensu saboda yaki ko bala'i, a kasarsu ko a wata kasa. Akwai da yawa daga 'yan gudun hijira daga kasashen Siriya, Nijeriya, Irak, Somaliya, Afghanistan, Sudan da Kwango. Dama wasu garuruwan duniya inda ake yaqi ko Kuma wani bala'i ya afka musu.[1]

  1. FAQ: Who is a refugee? www.unhcr.org, accessed 22 June 2021
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.