Ƙosai

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
wake wanda ake yin ƙosai dashi
kalan wani ƙosai na busasshen wake
masu soya ƙosai

Kosai dai wani abune da ake amfani dashi a gargajiyan ce Kuma ana hada shine ta hanyar wake.da kuma ake samun shi Shine idan aka jika waken sai a surfa shi bayan an surfa shi sai anika shi Sannan sai arinka soyashi da mai anaci.[1][2][3]

mata Mai sana'a siya ƙosai

Kuma akan cishi da koko ko kunun tsamiya. Sannan haka nanma ana iya cinshi, sannan koko da kosai mafi aka sarin hausawa dashi suke yin kumallo saboda ba haushe bai cika son abinci mai nauyi ba musamman da safe shi yasa yake son koko da  kosai, [4][5]

ƙosai da yaji da madara
ƙosai a pilet
wata Mata tana suyar ƙosai

wato kosai dai wani abinci ne wanda ake yin sa daga ɗanyun wake da aka yi da shi sannan kuma aka soya shi a cikin kasko hade da mai, yayin da koko dadedden abinci ne, kuma tsohon abincin gargajiya na hausa wanda aka yi shi da gero, masara, da kuma dawa ana kara wasu kayan hadin dan su karamashi dadi, koko yana da nau'ika daban-daban ga shirye-shiryen abincin hausa, [6][7][8],[9].

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. https://cheflolaskitchen.com/akara-acaraje/
  2. https://www.rfi.fr/ha/najeriya/20150902-ba-cin-kosai-kauyen-chikuku-abuja-nigeria
  3. "How to make Akara - African Bean Fritters recipe". Chef Lola's Kitchen (in Turanci). 2015-07-27. Retrieved 2020-05-11.
  4. https://www.nigerianfoodtv.com/how-to-make-nigerian-akara/
  5. https://www.legit.ng/1176196-hausa-foods-prepare-them.html
  6. https://cookpad.com/ng-ha/search/yadda
  7. https://www.muryarhausa24.com.ng/2019/10/karanta-jerin-abincin-hausawa-kafin-zuwan-yar-thailand-kafin-zuwan-shinkafa-yar-kasashen-waje-girke-girken-gargajiya-sunayen-abincin-gargajiya-abincin-zamani-filin-girke-girke-abincin-zamani-filin-girke-girke.html
  8. Ibenegbu, George (2018-07-11). "Top 3 Hausa foods and how to prepare them". www.legit.ng (in Turanci). Retrieved 2020-05-11.
  9. Lete, Nky Lily (2013-02-23). "Nigerian Akara Recipe: How to Make Akara". Nigerian Food TV (in Turanci). Retrieved 2020-05-11.