100 Days (fim na 2001)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
100 Days (fim na 2001)
Asali
Lokacin bugawa 2001
Asalin suna 100 Days
Asalin harshe Turanci
Ƙasar asali Birtaniya
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara
During 100 Dakika
Direction and screenplay
Darekta Nick Hughes (en) Fassara
Samar
Mai tsarawa Eric Kabera
Kintato
Narrative location (en) Fassara Ruwanda
Muhimmin darasi Kisan ƙare dangi na Rwandan
External links

100 Days fim ne na wasan kwaikwayo na 2001 wanda Nick Hughes ya jagoranta kuma Hughes da Eric Kabera ne suka samar da shi. Fim din wasan kwaikwayo ne na abubuwan da suka faru a lokacin Kisan kare dangi na 1994 a kan Tutsi a Rwanda . Taken fim din yana nuni ne kai tsaye ga tsawon lokacin da ya wuce daga farkon kisan kare dangi a ranar 6 ga Afrilu har zuwa lokacin da ya ƙare a tsakiyar Yuli 1994.

Fim din shine fim farko da aka yi game da kisan kare dangi na 1994 kuma yana mai da hankali kan rayuwar wata yarinya 'yar gudun hijira ta Tutsi da yunkurin neman aminci yayin da kisan kiyashi ke faruwa.[1]An haska shi a wuraren da kisan kiyashi na Rwanda ya faru.[2]

Ƴan Wasan Fim: Eric Bridges Twahirwa, Cleophas Kabasita, Davis Kagenza, Mazimpaka Kennedy, Davis Kwizera, David Mulwa, Didier Ndengeyintwali, Denis Nsanzamahoro, Justin Rusandazangabo [3]


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Bloomfield, Steve (30 August 2007). "Welcome to Hillywood: how Rwanda's film industry emerged from genocide's shadow - Africa, World - The Independent". London: www.independent.co.uk. Archived from the original on 1 May 2022. Retrieved 2009-02-28.
  2. Gladstone, Brooke. "On The Media: Transcript of " "100 Days in Rwanda" " (November 22, 2002)". www.onthemedia.org. Archived from the original on 9 January 2009. Retrieved 28 February 2009.
  3. "100 Days (2001) - IMDb". IMDb.

Haɗin waje[gyara sashe | gyara masomin]