Abdul Iyodo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abdul Iyodo
Rayuwa
Haihuwa Kano, 10 Oktoba 1979 (44 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Hausa
Karatu
Harsuna Turanci
Hausa
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  FC Martigues (en) Fassara1998-1999160
  SG Wattenscheid 09 (en) Fassara1999-20027936
  FC Schalke 04 (en) Fassara2002-200440
  Karlsruher SC (en) Fassara2004-200470
  SG Wattenscheid 09 (en) Fassara2005-20053220
  SV Elversberg (en) Fassara2006-2009678
Q937095 Fassara2011-201142
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka

Abdul Iyodo (an haife shi a a watan octubar 1979 a nijeriya) tsohon dan kollan kasar nijeriya, wanda dan wasa ne mai buga gaba.[1][3]

Sana'ar kwallo[gyara sashe | gyara masomin]

Iyodo, ya fara kollan kafa a kungiyar kano pillars. kuma ya tafi Eropar a shekar 1996 yashiga gukiyar kollan kafa ta farancer mai suna FC Martigues. a shekarar 1999 ya shiga kungiyar kollan kafa ta Greman kungiya kollan kafa SG Wattenscheid 09 wanda ya saka kwalo a raga 36 a chikin shekar uku da suka gabata a wasan[4] kuma yayai anfani da daman shi dan ya iya chigaba da shiga sauran manyaya kungiya ta kollan kafa in da yasamu dama shiga babbar kungiaya kollan kafa a shekara 2002[5]. [1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named :0